Alfijr ta rawaito hukumar sha da hana Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa a ranar Juma’a, ta gurfanar da wani matashi mai suna Abdullahi Aliyu dan …
Tag: Kaduna
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ko su wanene ba, sun kai hari a wani masallaci da ke Ughelli a Jihar …
Alfijr ta rawaito Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, Usman Alkali, ya bukaci kotu da soke hukuncin daure shi a gidan yari na tsawon wata uku da …
Alfijr ta rawaito Wata babbar kotu da ke zamanta a Garki da ke Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 35 a gidan yari ga Tsohon …
Alfijr ta rawaito Malam Adamu Adamu, ya yi kira ga al’ummar Najeriya da hukumomi da gwamnati a kowane mataki da su tashi tsaye wajen yaki …
Alfijr ta rawaito Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Minna, babban birnin jihar Neja, ta bayar da umarnin a kama shugaban hafsan sojin …
Alfijr ta rawaito Wani mutum mai shekara 53 da ke kera laya mai hana harsashi ga ‘yan ta’adda da masu aikata laifuka a jihar Katsina, …
Alfijr ta rawaito Shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University of Niger (MAAUN), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya jajantawa Sanata Aliyu Wamakko, Magatakarda Wamakko bisa rasuwar …
Alfijr ta rawaito Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da sabuwar manufar Harsuna ta kasa wadda ta sa ya zama tilas a koyar da …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar da ta hana ƴan adaidaita-sahu bin wasu manyan tituna cikin kwaryar Kano. Shugaban Hukumar kula Da …
Alfijr ta rawaito tsohon magatakarda na NBA Tsohon Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Lauyoyin Najeriya, NBA, Douglas Ogbankwa, ya ce masu gudanar da kungiyoyin WhatsApp …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Burtaniya ta sanar da wata sabuwar doka kan tsaron Intanet bayan kakkausar suka daga masu fafutuka da ‘yan majalisa. Kudirin Tsaro …
Alfijr ta rawaito wani mai suna Idowu Talabi, ya kashe wani abokin aikinsa mai shekaru 30 mai suna Isau Oluwatobiloba a jihar Ogun. Ƴan sanda …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta kama wani likita da ya kashe wanda yake karewa a wurin ibadarsa a lokacin da yake …
Alfijr ta rawaito Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya, TCN, ya bayyana shirin kara sama da megawatt 98 a layin kasa. Wannan na zuwa ne …
Alfijr ta rawaito Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yankewa Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba hukuncin daurin …
Alfijr ta rawaito Shugaban Jam’iyyar APC Na Yautar da ke karamar Hukumar Gabasawa ta Jihar Kano an yanke masa hukuncin daurin shekaru 2 a gidan …
Alfijr ta rawaito Ministan cikin gida na Najeriya Rauf Aregbesola ya ce gwamnatin Najeriya ta gano mutum 100 masu taimaka wa ƙungiyar Boko Haram da …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta haramta wa direbobin baburan Adaidaita Sahu bin manyan Titinan jihar. Hakan na …
Alfijr ta rawaito Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya yi Allah wadai da fitar da kudin kasar waje na Kamfanin Man Fetur na Najeriya, …