Daga Aminu Bala Madobi Motar mallakin Kano Line ce, wadda ta taso daga Kano Zuwa Kaduna tayi hadarin ne a Makarfi kuma kawo izuwa yanzu …
Daga Aminu Bala Madobi Motar mallakin Kano Line ce, wadda ta taso daga Kano Zuwa Kaduna tayi hadarin ne a Makarfi kuma kawo izuwa yanzu …
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya, NIMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo da kura a sassan Najeriya daga yau Litinin zuwa Laraba. …
Daga Aminu Bala Madobi An gargadi masu rike da mukaman siyasa a jihar Kaduna da su guji wallafa sakonnin da ba su dace ba a …
El-Muaz Birniwa ya yanke jiki ya fadi ne a cikin daren Talata a filin buga ƙwallon Ango da Amarya na Auren Auta Waziri, a garin …
Wata likitar ido da ke Cibiyar kula da lafiyar Ido ta Ƙasa a Jihar Kaduna, Ganiyat Popoola, wacce ƴan bindiga su ka sace a watan …
A cewar NNPCL, a Jihar Legas ne za a fi sayar da fetur ɗin a farashi mai rahusa inda za a rinƙa sayar da shi …
The Kaduna Zonal Command of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC has secured the conviction and sentence of one Manasseh Hamza Bello (a.k.a Domingos …
The Nigerian National Petroleum Company (NNPC) Limited has declared its intention to work with private companies to oversee and maintain its refineries in Warri and …
Kaduna State government has removed the current 6pm to 8am curfew completely. The overseeing Commissioner for Internal Security and Home Affairs, Mr Samuel Aruwan who …
Jami’ar Franco-British International University a Kaduna, jami’a ce irinta ta farko a Nijeriya da take da salon koyarwa na Birtaniya da Faransa, ta shirya soma …
Masu garkuwa da mutane sun sace ‘yan jarida biyu tare da matansa da ‘ya’yansu a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito wata sanarwa da ƙungiyar …
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Malam Kabiru Mohammed, Dagacin garin Marke da ke unguwar Dandamisa a karamar hukumar Makarfi a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta …
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta ce ta fara gudanar da bincike kan yadda tsohon gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufai ya karɓo tare da tafiyar da …
Alfijr ta rawaito jam’iyyar APC ta kasa samun nasara a sakamakon zaben karamar hukumomin jihar da aka gudanar a ranar Asabar. Hukumar zabe mai zaman …
Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Jam’iyyar PDP na Gundumar Dan Mahawayi da wani mutum daya ana gab da zabe. Harin …
Alfijr ta rawaito Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kaduna Sunyi Kokarin Hallaka Dan Gwamna Nasir El-rufa’i Dan gwamnan jihar Kaduna Bello El-rufa’i ya tsallake Rijiya …
Alfijr ta rawaito a ranar Kirsimeti wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum daya tare da yin garkuwa da mutane 45 a unguwar Angwan Aku da …
Alfijr ta rawaito Wasu ƴan majalisar dattijan Najeriya sun nuna fargaba game da matakin babban bankin ƙasar na taƙaita kuɗin da al’umma za su iya …