Zawaj Africa manhaja ce da babu irin ta, wajen haɗin aure bisa tsari tsaftatacce kuma tacecce, wanda yan kishin musulunci da al’adun Hausa suka yi …
Zawaj Africa manhaja ce da babu irin ta, wajen haɗin aure bisa tsari tsaftatacce kuma tacecce, wanda yan kishin musulunci da al’adun Hausa suka yi …
Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja Nijeriya ta yanke hukuncin ɗaurin shekara 20 ga mutumin da ya tsara hare-haren ta’addanci da aka kai a Kano …
Ana sanar da jama’a cewa, sakamakon wasu dalilai da ba za a iya kaucewa ba, an dage Janazah na Alhaji Ado Muhammad Aminu Maishinkafa (Lamco). …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce gwamnatinsa ta kammala dukkan shirye-shirye da suka dace don gabatar da kasafin kuɗi na farko a …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya tabbatar da cewa gwamnatinsa na kan gaba wajen kafa kwalejin kimiyya da Fasaha a karamar hukumar Gaya, …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da zagaye na biyu na dalibai 590 da za su amfana da …
Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan jin kai a wani bangare na cigaba da farantawa al’umma kamar yadda ya saba …
Ƴan bindiga sun kai hari a kauyen Yan Kwada da ke cikin kauyen Faruruwa a Karamar Hukumar Shanono ta Jihar Kano da yammacin jiya Lahadi, …
Hukumar Kwana-Kwana ta Nijar Kano ta tabbatar da rasuwar wata mata mai shekaru 96 sakamakon fadawa cikin ramin masai. A wata sanarwa da kakin hukumar, …
Ministan lafiya ka Najeriya Prof. Muhammad Ali Pate ya bayyana yadda gwamnatin shugaba Tinubu ta mai da hankali Wajen kula da lafiyar al’umma musamman bangaren …
Daga Aminu Bala Madobi Zohran Mamdani, Musulmi, Dan Jam’iyyar Democrats, Kuma Dan Majalisar Dokokin Jihar New York, Yayi Shura Wajan Caccakar Manufofin Israela Da adawa …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa ba zai daina siyasa ba muddin yana da karfi da lafiya. Ya yi …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni sunce tun bayan da aka ja zare tsakanin Hukumomin Amurka da Nigeria Sakamakon zargin farwa Kiristoci, Gwamnatin Amurka tace akwai …
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ba za ta yi watsi da matasan da suka tuba daga harkar daba ba, domin tana ganin akwai baiwar da …
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya bayar da tallafin karatu na sama da naira miliyan 30 ga wasu dalibai 20 ƴan jihar Kano …
Gwamn Abba Kabir Yusuf ya amince da kashe Naira miliyan 164 domin cigaba da inganta aikin Asibitin yara na Asiya Bayero da ke cikin birnin …
Sabbin hare-haren da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai a kan iyakokin Kananan Hukumomin Shanono da Tsanyawa na Jihar Kano sun yi sanadiyyar mutuwar …
Allah ya yiwa daya daga cikin manyan hakiman Kano mai girma (DURBIN KANO) Alh Lawal Hassan Koguna rasuwa Ya rasu ne a ranar juma’a da …
Gwamnatin Kano tana mutunta ‘yancin ‘yan jarida bisa doka da tsarin mulkin ƙasa. Hakan na kunshe ne cikin wata tattaunawa da manema labarai, wanda Kwamishinan …