Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

IMG 150643 10326 1773151622768
Kano, Labarai

Yan ƙwacen waya sun yi sanadin mutuwar wasu matasa 2 a ruwa a  ƙoƙarin kai musu hari a Kano

Posted onMarch 10, 2026March 10, 2026

Wasu matasa, wa da kani, Sadiq Isyaku da Auwalu Isyaku sun rasu a wani kudiddifi a unguwar Kureken Sani a jihar Kano. Jami’in hulda da …

FB IMG 1760198620995
Fetur & Gas, Labarai

Fargabar Karancin Man Fetur Da Tsada Na Barazanar Jefa Al’ummar Kano Cikin Damuwa Da Ruɗani

Posted onMarch 8, 2026March 8, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Ana fargabar barkewar karancin man fetur a jihar Kano, bayan da wasu gidajen sayar da mai (filling stations) a sassa daban-daban …

IMG 173034 05326 1772728264189
Labarai, Zaɓe

Hon. S.A Saminu Shehu Kura Ya Bukaci Jama’ar Kano Su Yi Rijistar Jam’iyyar ADC Domin Nasara a 2027

Posted onMarch 5, 2026March 5, 2026

Jagoran matasan jam’iyyar ADC a jihar Kano, Hon. S.A Saminu Shehu Isyaku Kura, ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da ma ‘yan Najeriya baki …

FB IMG 1772709275220
Kano, Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Fara Shirin Tsige Mataimakin Gwamnan Jihar

Posted onMarch 5, 2026March 5, 2026

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin sauke  Mataimakin Gwamnan Jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, daga mukaminsa bayan wani bincike da ta gudanar kan zarge-zargen da …

FB IMG 1772648165878
Labarai, NNPP

NNPP ta zakulo yadda aka siyarwa da Muhyi Magaji motocin gwamnati kan ƙasa da Miliyan 1.5

Posted onMarch 4, 2026March 4, 2026

A yayin da ake ce-ce-ku-ce game da kwato motocin gwamnati daga kwamishinonin da suka yi murabus a gwamnatin Abba Kabir Yusuf suka bi Sanata Kwankwaso, …

FB IMG 1752685346814
Kotu, Labarai

Manta Sabo: Kotu ta yanke hukuncin kisa kan matasan da suka kashe sabon ango a unguwar Sheka Kano

Posted onMarch 3, 2026March 3, 2026

Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kano ta samu nasarar tabbatar da laifin Amir Zakariyya da Aliyu Hussaini kan tuhume-tuhumen hada baki, fashi da makami da kuma …

IMG 132810 27226 1772195311304
Kano, Labarai

Hukumar Yaki da Cin Hanci Ta Kano Ta Karbo Motocin Gwamnati Daga Kwamishinonin Da Suka Ajiye Aiki

Posted onFebruary 27, 2026February 27, 2026

Hukumar Karbar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano ta Karbo motocin gwamnati daga hannun wasu kwamishinoni da suka yi murabus daga majalisar …

IMG 20260226 WA0404
Labarai, NDLEA

NDLEA tacafke mutane 19, ta kuma  fatattaki ‘yan safarar kwayoyi da dama a Gezawa

Posted onFebruary 26, 2026February 26, 2026

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Kano, ta bayyana cewar ta kama mutane 19 a wani gagarumin samame da ta …

FB IMG 1772113436734
Kwankwasiyya, Labarai

Wata Ƙungiya ta gargaɗi Kwankwaso kan yadda magoya bayansa ke cin mutuncin manya a soshiyal midiya

Posted onFebruary 26, 2026February 26, 2026

Wata ƙungiya mai rajin tabbatar da zaman lafiya a Jihar Kano, ta zargi madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da amfani da magoya bayansa a …

FB IMG 1764772548155
Ilimi, Labarai

Gwamnatin Kano ta sanar da ranar fara hutu ga Makarantun Firamare da Sakandare a fadin jihar

Posted onFebruary 25, 2026February 25, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ranar 27 ga wannan wata na Fabrairu a matsayin ranar fara hutun Azumin Ramadan da Sallah ga dukkanin makarantun …

IMG 153434 25226 1772030092235
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Da Rogo SSR Din Gwamna Sun Baiwa Ƴan Jarida Hakuri Kan Cin Mutuncin Mambansu

Posted onFebruary 25, 2026February 25, 2026

Hakan ta faru ne bayan wani zaman sulhu da Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida camarade Ibrahim Abdullahi Waiya ya kira wo a yau …

IMG 155101 24226 1771944679169
Kano, Labarai

Ta Sake Faruwa! Dan Jaridar ARTV Ya Bayyana Yadda SSR Din Gwamnatin Kano Ya Ci Zarafinsa A Bakin Aikinsa

Posted onFebruary 25, 2026February 25, 2026

Daya daga cikin Kwararrun masu daukar hoto a gidan Talabijin na Abubakar Rimi (ARTV) Madi’u Adamu, ya bayyana yadda Auwal Sani Rogo, jami’in  gwamnatin jihar …

IMG 215300 051125 1762376015400
Amnesty International, Labarai

Global Community For Human Rights Network Nigeria Ta Bawa Gwamnatn Kano Awa 24 Ta Ɗauki Mataki Kan Cin Zarafin Ɗan Jarida

Posted onFebruary 25, 2026February 25, 2026

Muna yin Allah wadai da kakkausar murya kan cin zarafin da aka yi wa ɗan jarida Abdulbaki Ali Ahmed Sharifai da ake zargin wani jami’in …

IMG 155123 24226 1771944696307
Labarai, Ta addanci

Wani SSR Ɗin Gwamna ya tozarta Dan Jarida A Gaban Manyan Jami’an Gwamnatin Kano

Posted onFebruary 24, 2026February 24, 2026

‎Wani dan jarida daga Jihar Kano ya bayyana shirin kai kara kotu biyo bayan zargin cin mutuncinsa da wani jami’in gwamnatin jihar ya yi a …

IMG 182907 22226 1771781369206
Labarai, Police

Ƴan Sanda Sun Gayyaci Bello Ado Bayero Kan Zargin Damfarar Kuɗin Fili Naira Miliyan 70, A Kano

Posted onFebruary 22, 2026February 22, 2026

Rundunar ’Yan sandan Nijeriya ta shiyyar 1 da ke Kano ta gayyaci Bello Ado Bayero, Hakimin Tarauni, kuma domin amsa tambayoyi kan zargin hannu a …

IMG 113111 20226 1771583482090
Gobara, Labarai

Ibtila’i: Wata Sabuwar Gobara Ta Kone Shaguna Kusan 50 m, A Kasuwar Dakata Jihar Kano

Posted onFebruary 20, 2026February 20, 2026

Akalla shaguna 50 ne ake hasashen sun kone sakamakon gobara da ta tashi da asuba a kasuwar Kwalemar Fatima Simra da ke unguwar Dakata, yankin …

IMG 145050 19226 1771509057251
Kasuwanci, Labarai

Ibtila’i: Gobara ta kara tashi a wani yanki da ke kasuwar Singa yau Alhamis

Posted onFebruary 19, 2026February 19, 2026

Gobara ta kara tashi a wani yanki da ke kasuwar Singa yau Alhamis, wannan karo na uku kenan ana haɗuwa da wannan masifar gobarar Yanzu …

FB IMG 1764772548155
Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Amince Da Miliyan N93.8 Na Tallafin Karatu Ga Ɗalibai 179 ‘Yan Asalin Jihar Dake Karatu Fannin Shari’a

Posted onFebruary 18, 2026February 18, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bada jimillar N93.8 miliyan a matsayin tallafin karatu ga dalibai 179 ‘yan asalin Jihar Kano da …

IMG 174140 18226 1771432913814
Kano, Labarai

Allah ya yiwa tsohuwar yar jarida Hajiya Lami Hafsat Maccido rasuwa

Posted onFebruary 18, 2026February 18, 2026

Fitacciyar mai gabatar da shirye-shirye a Kano, Hajiya Lami Hafsat Maccido, wadda ta kasance mace ta farko da ta fara fitowa a gidajen talabijin na …

1004983306
APC, Labarai

Yadda shugaban APC na ƙasa, da sauran jagororin jam’iyyar na Kano suka yi wata ganawa a gidan gwamnati a daren Lahadi.

Posted onFebruary 16, 2026February 16, 2026

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karɓi baƙuncin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Goshwe Yilwatda da sauran jagororin jam’iyyar na jihar Kano a gidan …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 … 41 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab