Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana komawarsa jamʼiyyar ADC yayin wani taro da ake yi a gidansa da ke Kano. Tsohon gwamnan na …
Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana komawarsa jamʼiyyar ADC yayin wani taro da ake yi a gidansa da ke Kano. Tsohon gwamnan na …
Shugaban Kwamitin Gudanarwa na Bankin Lamuni na Tarayya (FMBN), Nasiru Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa. hakan na zuwa ne yayin da Gawuna ya kammala …
Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da ficewa daga jam’iyyar NNPP nan take. Cikin wata sanarwa da ya fitar, Sanata Kwankwaso ya bayyana …
Ƙungiyar Kwankwasiyya Movement ta sanar da al’ummar Jihar Kano da ma ɗaukacin Najeriya cewa Mataimakin Gwamnan jihar ya miƙa takardar murabus dinsa daga mukaminsa.A cikin …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu da …
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta sanar da kubutar da Sakataren Mulki na Karamar Hukumar Kibiya da ke Jihar Kano, Hon. Hamza Musa Durba, …
Allah ya yiwa mahaifin Barr Muhammad Sani Rasuwa a yau Talata, ya rasu ne yabar mata da yaya da jikoki. An yi jana’izarsa bayan sallar …
Bayero University (BUK) ta amince da korar dalibai 171 bisa laifin gabatar da takardun shaidar shiga jami’a na bogi. An cimma wannan matsaya ne a …
Ƙungiyar KHZ Foundation ta baiwa iyayen marayu da masu buƙata ta musamman su 40 tallafin kuɗi a KanoƘungiyar mu haɗa zumunci da ke rajin tallafa …
Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki ya taya al’ummar musulmi murnar kammala azumi lafiya da murnar karamar Sallah Dan Adala ya ƙara da cewa …
Tsohon Dan Takarar mataimakin gwamna a jam’iyyar APC a shekarar 2023, Murtala Sule Garo, ya taya al’ummar Musulmi barka da sallah. Garo ya bayyana hakan …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Yabawa Kwamishinan Ma’aikatar Kasa da safiyo bisa Tallafawa Kungiyoyin al’umma da ke jihar Kano kayan Abinci don kara rage …
Gwamnatin Jihar Kano ta yi watsi da jita-jitar da ke yawo a wasu kafafen yaɗa labarai da kuma shafukan sada zumunta da ke iƙirarin cewa …
Mai girma gwamna jahar kano Alh Abba Kabir Yusuf ya tsunduma al-ummar jahar kano cikin alkhairin “KANO FIRST END OF RAMADAN SUPPORT” dumu dumu, da …
Daga Aminu Bala Madobi Yarinya ‘yar shekara 8 ta rasu bayan rodin aikin Kwalbati ya huda ma ta ciki a Kano Wata yarinya ‘yar shekara …
Rundunar ’yansandan jihar Kano ta sanar da fara bincike kan mutuwar wani jami’in hukumar tsaro ta Civil Defence (NSCDC) da ya rasa ransa bayan wasu …
Gwamnan Jihar Abba Kabir Yusuf ya amince da rushe Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi tare da haɗa ta da Ma’aikatar Ilimi, a wani muhimmin mataki na …
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa duk wani kwamishina da ke kokwanto ko kuma ke ƙoƙarin cin dunduniyar gwamnati saboda komawarta Jam’iyyar APC, ya kamata …
Gwamnatin jihar Kano a ranar Laraba ta gabatar da takardun tuhuma gaban kotun majistiri dake No-man’s-land kan matasa 3 da ake zargi da kisan matar …