Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce kimanin jami’an tsaro dubu 18,748 ne aka baza a fadin jihar domin gudanar da zabukan …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce kimanin jami’an tsaro dubu 18,748 ne aka baza a fadin jihar domin gudanar da zabukan …
Alfijr ta rawaito Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali, ya sake soke nadin kwamishinan ‘yan sandan Kano. A wata sigina da ta aike wa …
Alfijr ta rawaito da safiyar yau ne aka tashi da wani abin al’ajabi a unguwar sabuwar Gandu cikin birnin kano. Inda aka samu wata Tunkiya …
Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya, CBN, ya bi Umarnin kotun koli inda ya ce za a ci gaba da kashe tsoffin takardun Naira na …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano a ranar Litinin ta tabbatar da cewa gobara ta kone wasu shaguna da ba a tantance …
Alfijr ta rawaito Frank Geng Quangrong ɗan China mai shekaru 47 a yau Alhamis ya sake fadawa wata babbar kotun Kano cewa bai taba niyyar …
Allah yayiwa Alh Sani Dahiru yakasai (SDY) rasuwa, a yau Alhamis. Za ai janaizarsa a gobe juma’a da misalin karfe takwas na safe 8:00am a …
Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin mai shari’a Dije Abdu Aboki a matsayin babban alkalin alkalan jihar, a matsayinsa na …
Alfijr ta rawaito Wata gobara ta lalata shaguna 19 ciki har da masallaci a kasuwar Rimi da ke jihar Kano. Hakan na zuwa ne kwanaki …
Alfijr ta rawaito Hukumar kare hakkin ɗan’adam ta ƙasa NHRC, ta ce ta samu akalla korafe-korafe 246 na take hakkin dan’adam daga watan Janairu zuwa …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kammala shirye-shiryen dage zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisun Jiha da aka shirya …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) za ta gudanar da nata zaben a mazabar Doguwa/Tudun Wada, a Kano. Jami’in zaben …
Alfijr ta rawaito ƴa ga Alh Musa Musawa wato Barasta Hannatu ta bada tarihin mahaifinta cewar: An haifi Marigayi Alh Musa a Bichi, jihar Kano …
Allah ya yiwa Alh Musa Musawa Rasuwa a daren Talata da daddare. Ya rasu yau bayan jinya Mai tsawo da ya sha fama da ita …
Alfijr ta rawaito dakatarwar wacce ta zo kwanaki hudu gabanin gudanar da zaben gwamna a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun sakatariyar INEC, …
Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye abkuwar haɗurra ta Najeriya (FRSC), ta ce wasu mutane su goma ‘yan gida ɗaya kuma yan asalin jihar Kano sun …
Alfijr ta rawaito ta ruwaito cewa, hukumar zabe ta ayyana Doguwa a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Doguwa/Tudunwada a ranar 25 ga watan Fabrairu. …