Alfijr ta rawaito Wani shahararren mai gabatar da shirye-shirye a gidan rediyo mai zaman kansa na Ibadan, Fresh FM Nigeria, wanda aka fi sani da …
Alfijr ta rawaito Wani shahararren mai gabatar da shirye-shirye a gidan rediyo mai zaman kansa na Ibadan, Fresh FM Nigeria, wanda aka fi sani da …
Allah yayiwa Alh Sani Dahiru yakasai (SDY) rasuwa, a yau Alhamis. Za ai janaizarsa a gobe juma’a da misalin karfe takwas na safe 8:00am a …
Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito a ranar Alhamis wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta …
Alfijr ta rawaito Mutane biyu sun mutu wasu da dama kuma sun jikkata bayan da wani jirgin fasinja ya murkushe wata motar ma’aikatan gwamnatin jihar …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kammala shirye-shiryen dage zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisun Jiha da aka shirya …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) za ta gudanar da nata zaben a mazabar Doguwa/Tudun Wada, a Kano. Jami’in zaben …
Alfijr ta rawaito ƴa ga Alh Musa Musawa wato Barasta Hannatu ta bada tarihin mahaifinta cewar: An haifi Marigayi Alh Musa a Bichi, jihar Kano …
Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta fitar da jadawalin zaɓaɓɓun sanatocin da suka yi nasara a zaɓen ranar 25 …
Alfijr ta rawaito hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta kama kilo 13,125 na miyagun kwayoyi tare da cafke mutane 793 a babban …
Alfijr ta rawaito dakatarwar wacce ta zo kwanaki hudu gabanin gudanar da zaben gwamna a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun sakatariyar INEC, …
Alfijr ta rawaito ta ruwaito cewa, hukumar zabe ta ayyana Doguwa a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Doguwa/Tudunwada a ranar 25 ga watan Fabrairu. …
Alfijr ta rawaito Kotu ta kwace wasu kadarori 14 da ke da alaka da Gwamnan Najeriya. A kalla kadarori 14 da ake zargin Gwamnan Jihar …
Alfijr ta rawaito Bankin CBN ya umurci bankunan kasar su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Jariri dan wata tara da haihuwa wanda aka haifa tare da laluran rashin lafiya a Saminaka Quarters, dake …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito bisa ka’idojin da Gwamnatin Jihar zamfara ta fitar na cewa duk lokacin da zata rantsar da wani wanda …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan wata doka ta Gudanar da Sauye-sauyen Shugaban Kasa. Wannan ci gaban ya fito ne …
Alfijr ta rawaito Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB ta soke rajistar ɗalibai 817 a jarrabawar gama sakandare ta 2023 (UTME). Magatakardar hukumar, Farfesa …
Alfijr ta rawaito Kotun Koli ta dakatar da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na hana amfani da tsohuwar takardar Naira daga ranar 10 ga …