Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Sharia

IMG 20251125 WA0700(1)
Kano, Labarai

Salisu Abdul, tsohon Ma’aikaci a Babbar Kotun Jihar Kano ya zama sabon Wakilin Galadiman Maitsidau.

Posted onNovember 28, 2025November 28, 2025

A wata takarda me dauke da sa hannun Galadiman Maitsidau,  Muhammad Magaji Galadima ta nuna cewa Galadiman na Maitsidau bisa Sahalewar Mai Girma Hakimin Makoda …

FB IMG 1759594125763
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya rantsar da sabbin Kwamishinoni 2 da Babban Lauyan Jiha

Posted onOctober 4, 2025October 4, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da sabbin kwamishinoni biyu da Babban Lauya na Jiha, wadanda za su kasance cikin Majalisar Zartarwa ta …

Abba k Yusuf
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya mika sunayen mutane biyu majalisar dokoki domin naɗa su kwamishinoni

Posted onSeptember 28, 2025September 28, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya mika sunayen mutane biyu zuwa majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni …

1002394726
Labarai

Hukumar Shari’a ta jihar Kano ta kudiri aniyar sada Al’umma da Jami’anta a Kananan Hukumomi 44

Posted onMay 1, 2025May 1, 2025

Hukumar Shari’a ta jihar Kano tayi taron gangami da sakatarorin kananan hukumomi 44, in da aka kudiri aniyar sada Al’umma da Jami’anta a Kananan Hukumomi …

IMG 20250327 WA0455
Labarai, Sharia

Hukumar Shari’ah ta jihar Kano ta rabauta da Bohal na sama da miliyan 10 daga kungiyar Wamy

Posted onMarch 27, 2025March 27, 2025

Hukumar Shari’ah ta rabauta da Katafaren Bohal na sama da Naira Miliyan 10 daga kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) wanda aka ƙaddamar a …

IMG 20250324 WA0419
Labarai, Sharia

Hukumar Shari’a da haɗin guiwar kungiyar Wamy sun shiryawa wadanda suka karbi Musulunci shan ruwa a kano

Posted onMarch 24, 2025March 24, 2025

Hukumar Shari’ah da haɗin guiwar kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) sun shiryawa wadanda suka karbi addinin Musulunci shan ruwa a ranar Lahadi 23 …

1001655857
Labarai, Sharia

Hukumar Shari’ah ta kaddamar da kwamatoci domin kawo sauye-sauye game da cigaban Shari’a a jihar Kano

Posted onMarch 12, 2025March 12, 2025

Hukumar Shari’ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta Sheikh Malam Ali Dan Abba a yau Laraba ya jagorancin taron kaddamar da kamitocin da zasu …

IMG 20250219 WA0007
Labarai, Sharia

Shugaban Hukumar Shari’a ta jihar Kano ya jagoranci zaman shugabannin da mambobita na farko

Posted onFebruary 19, 2025February 19, 2025

Hukumar Shari’a ta jihar Kano Karkashin Jagorancin Shugabanta Malam Abbas Abubakar Daneji, ta jagoranci zama na farko wanda ya gudana domin ganawa da sauran Shuwagabannin …

IMG 20250216 182808
Labarai, Sharia

Kuji Tsoron Allah ku Saukakawa Al’umma Ko Annabi S A W Yayi Alfahari Daku – Shugaban Hukumar Shari’a Ga Yan Kasuwa

Posted onFebruary 16, 2025February 16, 2025

Shugaban hukumar Shari’a ta jihar Kano Malam Abbas Abubakar Daneji yayi kira ga yan kasuwa da su ji tsoron Allah su yi koyi da kiran …

FB IMG 1739438486378
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa Shugaban hukumar kula da shara ta Kano, Dan Zago rasuwa

Posted onFebruary 13, 2025February 13, 2025

Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano, Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Daya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ya shaidawa …

FB IMG 1738437892655
Kano, Labarai

Gwamna Yusuf ya naɗa shugaban hukumar Shari’a ta Kano dana Zakka

Posted onFebruary 3, 2025February 3, 2025

Gwamna Yusuf ya naɗa mai jawa Sheikh Karubullah Nasiru Kabara baki a gidan Sarki ,da Sheikh Ali Dan Abba da Sheikh Dan Almajiri mukamai Gwamnan …

FB IMG 1729536368500
Kano, Labarai

Wata Sabuwa: Lauya ya nemi kotu ta kama kwamishinan Shari’a na jihar Kano

Posted onJanuary 16, 2025January 16, 2025

Wani lauya mai zaman kan sa a jihar Kano Barista Haruna Musa Muhammad, ya yi ƙorafi a gaban babbar kotun tarayya da ke zamanta a …

Mai shari'a
Kotu, Labarai

Babbar Mai Shari’a ta Ƙasa ta caccaki wasu daga cikin alkalan Najeriya kan zubarwa ɓangaren kima

Posted onNovember 10, 2024November 10, 2024

Babbar mai Shari’a ta 9 Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun, ta ce yayin da akwai alkalan kirki da masu karfin gwiwa a bangaren shari’a, wasu tsirarun …

Shari’a
Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Fara Gabatar Da Shaidu Kan Tuhumar Matashi Cinna Wa Masallata Wuta Kano

Posted onSeptember 17, 2024September 17, 2024

Babbar Kotun Musulunci da ke Rijiyar Zaki ta fara sauraren shaidu a kan shariar matashin nan Shafiu Abubakar wanda ake zargi da cinna wa masallaci …

Ribadu
Kotu, Labarai

Nuhu Ribadu ya kai karar Shugaban PDP na Edo bisa zargin bata masa suna.

Posted onSeptember 15, 2024September 15, 2024

Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Mallam Nuhu Ribadu, ya shigar da karar Anthony Aziegbemi, shugaban jam’iyyar PDP na jihar Edo a …

Shari’a
Kotu, Labarai

Wani Tsohon Alƙali Ya Gurfana  Gaban Kuliya kana Dukan Wata Matar Aure Makauniya A Zaria

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

An gurfanar da tsohon aƙalin kotun shari’ar Musulunci, Mahmoud Shehu, a gaban kotun majistare da ke Tudun Wada Zariya, kan laifin cin zarafin wata matar …

Screenshot 20240726 133427 WhatsAppBusiness
Labarai, Sharia

Hukumar Shari’a Ta Dakatar Da Wasu Ma’aikata Tare Da Ladabtar Da Magatakardar Kotuna 6 A Kano

Posted onJuly 26, 2024July 26, 2024

A kokarinta na ganin ta tsare kimar bangaren Shari’a, hukumar da ke kula da harkokin shari’a ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa a kan …

IMG 20240202 194808
Labarai, Sharia

An Yanka Ta Tashi! An dakatar da Alkalin Alkalai bisa zargin cin hanci da rashawa

Posted onFebruary 2, 2024February 2, 2024

Hukumar da ke kula da harkokin shari’a a jihar Nasarawa ta dakatar da Alkalin Alkalai Vincent W. Gwahemba sakamakon zarge-zargen cin hanci da rashawa. Alfijir …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamna Ganduje Ya Nada, Tare Da Shirin Rantsar Da Babbar Alkalin Alkalan Jihar Kano

Posted onMarch 9, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin mai shari’a Dije Abdu Aboki a matsayin babban alkalin alkalan jihar, a matsayinsa na …

Labarai

Kotu Ta Aike Da Shugaban EFCC Bawa Gidan Gyaran Hali

Posted onFebruary 6, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun jihar Kogi ta ba da umarnin aikewa da Abdulrasheed Bawa Shugaban EFCC gidan gyaran hali saboda kin bin umarnin kotu. …

© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab