Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da har yanzu ba a tantance su waye ba, sun kashe Lucky Idoko, shugaban matasan jam’iyyar APC a jihar …
Tag: World markets
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Lahadi Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa Naira Siya = 728 …
Alfijr ta rawaito, an daure wani mutum tsawon shekaru 7 a gidan yari, yunkurin da kungiyarsa ta yi na shigo da Tramadol a salon fasa-kwaurinta …
Alfijr ta rawaito Ministan harkokin cikin gida na Najeriya ya ce yana shirin ganawa da gwamnonin jihohi na ƙasar don cimma matsaya kan sakin aƙalla …
Alfijr ta rawaito, ma’aikatan lafiya a karkashin kungiyar hadin gwiwa ta bangaren lafiya (JOHESU) sun yi barazanar shiga yajin aiki bisa ko in kula da …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan uwa biyu masu shekaru 15 da 11 sun mutu a ranar Juma’a sakamakon ruftawar wani bene mai hawa daya a …
Alfijr ta rawaito Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya IPMAN, ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi hakuri yayin da ake kokarin shawo …
Alfijr ta rawaito Jami’an kamfanin Dangote Plc sun bayyana cewa ma’aikatan kamfanin su 27 ne aka harbe a lokacin da wasu ‘yan daba dauke da …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 728 / Siyarwa = 733 Pounds zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar NNPP Engr. Abba K. Yusuf a ranar malamai ta duniya a wannan shekara ta 2022, …
Alfijr ta rawaito auren nan da aka jima ana tsimayen sa, wato na jarumar Kannywood, Ruƙayya Umar Santa (Dawayya) da Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan Jihar Kwara, ta bayyana cafke wani matashi mai suna Abubakar bisa zarginsa da harbe ƙaninsa Yusuf ɗan shekera goma …
Alfijr ta rawaito da Safiyar Yau, Laraba gobara ta tashia wani Katafaren gidan sayar da kayan Gado da Kujeru na zamani mai suna Vava Furnitures …
Alfijr ta rawaito Wani matashi dan Najeriya ya sayar da kodar sa domin ya samu sabuwar wayar iPhone da aka saki a farashin sama da …
Alfijr ta rawaito Darakta Janar na Cibiyar Fasahar Fata da Kimiyya ta Najeriya (NILEST), Farfesa Mohammed Kabiru Yakubu, ya ce Najeriya na asarar kusan N585. …
Alfijr ta rawaito Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya ce kasar na iya duba yiwuwar siyan sabon jirgin fasinja kirar C919 da aka amince …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi nasarar cafke barayin da suka sace motar limamin Masallacin Juma’a na ITN Zangon Shanu dake …
Alfijr ta rawaito wani ibtila’i ya faru a ranar Lahadi, yayin da wani mutum da har yanzu ba a kai ga gane ko wanene ba …
Alfijr ta rawaito hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani tsohon dan ƙwallon kafa, Emmanuel Okafor a filin jirgin …
Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jarumar masana’antar Kannywood Hadiza Aliyu wadda aka fi sanida Hadiza Gabon ta ƙaryata batun cewa ta damfari wani da sunan za …