Yadda kudaden Waje Su kara Tsallen Badake A Kasuwar Canji Yau Asabar

     

  Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata 

  Alfijr Labarai

  1. Dollar zuwa Naira

Siya = 705 / Siyarwa = 712

  1. Pounds zuwa Naira 

Siya = 810 / Siyarwa = 860

  1. Yuro zuwa Naira 

Siye = 705 / Siyarwa = 740

  1. Riyals zuwa Naira

Siye = 170 / Siyarwa = 188

  1. CFA Zuwa Naira

Siya = 1000 / Siyarwa = 1050

  1. Yan Zuwa Naira 

Siye = 81 / Siyarwa = 90

      Alfijr Labarai  

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Asabar a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka

     Alfijr Labarai

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *