Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Al amuran Yau Da Kullum

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gwamnan Zamfara Ya Dakatar Da Sarkin Da Ya Naɗa Ɗan Ta’adda Sarauta

Posted onJuly 18, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya dakatar da Sarkin Birnin Ƴandoto, Aliyu Marafa, bisa bada sarautar Sarkin Fulani ga wani ƙasurgumin …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Gwamnatin Jihar Kaduna Tayi Amai Ta Lashe

Posted onJuly 7, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamna El-Rufai ya rushe tarar Naira dubu dari biyar 500, 000 ga Musulmai Kafin Su gabatar da Sallar Idi A Filin …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallah Babba A Kasar

Posted onJuly 7, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun hutun babbar Sallah don Bikin Eid-ElKabir. Litinin 11 da Talata 12 ga Yuli, 2022, a matsayin …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wata Kotu A Kano Ta Kori Kungiyar Izala Daga Masallacin Sabuwar Gandu Wato (Masallacin Garangamawa)

Posted onJune 27, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito bayan tsaron shekaru ana sa toka sa katsi tsakani kungiyar ci gaban Unguwar Sabuwar Gandu da kungiyar Izala bangaren mal Garangamawa …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Kungiyar Dillalan Man Fetur IPMAN Ta Janye Batun Sayar Da Man fetur Kan Sama Da N165

Posted onJune 23, 2022

Alfijr Kungiyar Dillalan Man fetur ta Ƙasa, IPMAN ta janye matsayarta ta sayar da litar mai daga naira 180 zuwa sama. IPMAN ta ce za …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Biki Bidiri! Autan Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero Ya Auri Mata Biyu Rana Ɗaya

Posted onJune 23, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito autan Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero, wato Mustapha Ado Bayero a ranar lahadin data gabata 19 ga Yuni 2023, ya …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wata Sabuwa! Ma’aikatan NAFDAC Sun Tsunduma Yajin Aiki A Nijeriya

Posted onJune 22, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito maikatan NAFDAC hukumar dake kula da tabbatar da ingancin abinci da magunguna a Najeriya sun tsunduma yajin aiki. Sun tsunduma yajin …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Guguwar Iska Ta Kashe Mutum 1, Ta Lalata Gidaje 32 a Jihar Kano

Posted onJune 16, 2022

Alfijr ta rawaito akalla mutum daya ya mutu tare da lalata gidaje 32 bayan wata iska da ambaliyar ruwa a kauyen Yan Tsagai da ke …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Mafarauta Sun Kashe Uwa Da Danta Akan Zargin Kashe Al umma A Adamawa

Posted onJune 11, 2022June 11, 2022

Alfijir ta rawaito Mafarauta sun kashe wata mata mai suna Uzarai Musa da danta Kladang Musa mazauna yankin Bitikaya da ke karamar hukumar Madagali a …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wani Magidanci Ya Maka Jaruma Hadiza Gaban A Gaban Kotun Shari’ar Musulunci

Posted onJune 7, 2022June 7, 2022

Alfijr ta rawaito wani maigidanci ya maka jarumar Kannywood, Hadiza Gabon, a gaban wata kotun shari’ar Musulunci da ke Kaduna saboda ta ki amincewa ta …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kwamishinan Yan Sandan Kano Ya Ce Ba Bomb Ne Ya Tashi Ba Fashewar Tukunyar Gas ne

Posted onMay 17, 2022May 17, 2022

Alfijr ta rawaito Bam ya tashi a Aba Road da ke Unguwar Sabon Gari a birnin Kano. Wasu da abin ya faru a gabansu sun …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wata Matukiyar Jirgin Sama ‘Yar Najeriya, Da Wasu Mutane 11 Sun Mutu A Hadarin Jirgin Sama

Posted onMay 12, 2022May 12, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wata ‘yar Najeriya, Adzuayi Ewuga, ta mutu a wani hatsarin jirgin sama a tsakiyar kasar Kamaru. Marigayiya Adzuayi ‘yace ta biyu …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wata Matukiyar Jirgin Sama ‘Yar Najeriya, Da Wasu Mutane 11 Sun Mutu A Hadarin Jirgin Sama

Posted onMay 12, 2022May 12, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wata ‘yar Najeriya, Adzuayi Ewuga, ta mutu a wani hatsarin jirgin sama a tsakiyar kasar Kamaru. Marigayiya Adzuayi ‘yace ta biyu …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Za a Bude Wani Sabon Gidan Abinci, Kuma Zasu Raba Abinci Kyauta Ranar Laraba A Kano.

Posted onMay 10, 2022May 10, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito za a bude wani sabon gidan abinci mai suna Dama Kitchen & Catering Services a Birnin Kano unguwar zoo Road. Za …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Kamfanonin jiragen Saman Nigeria Zasu Shiga Yajin Aiki Daga Ranar Litinin

Posted onMay 7, 2022May 7, 2022

Alfijr ta rawaito kamfanonin Sufurin jiragrn sama a Nigeria zasu tsayar da zirga zirgarsu daga ranar litinin Mai zuwa sakamakon yadda farashin man da suke …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gobe Lahadi Take Sallah, Cewar Sheik Dahiru Bauchi

Posted onApril 30, 2022April 30, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito bayan tantancewa da bincike mai zurfi Malam Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya tabbatar da an ga jaririn watan Shawwal a jihohi …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa!Allah Ya Yiwa Tahir Fadhlallah Rasuwa

Posted onApril 29, 2022April 29, 2022

Alfijr ta rawaito Allah yayiwa Tahir Fadhlallah rasuwa. Tahir Fadhlallah shine shugaban Kwarori (Lebanese) mazauna Kano. Sjine mai otal din Tahir Guest Palace da sauran …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wata Sabuwa! Cacar Baki Ta Sake Kaurewa Tsakanin Gwamnatin Tarayya Da Bishop Kukah

Posted onApril 22, 2022April 22, 2022

Alfijr Ba za mu taba ci gaba da gudanar da harkokin addini cikin tashin hankali ba, dole mu budo hanyar warware matsalolin da muke ciki …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Gobara Ta Ƙone Shaguna A Kasuwar Hajj Camp Da Ke Birnin Kano

Posted onApril 16, 2022April 16, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito gobara ta ƙone shaguna huɗu a kasuwar da ke sansanin alhazai ta Kano wato Hajj Camp. Wasu ganau sun bayyana gobarar …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Wani Hadarin Kwale Kwale Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 26

Posted onApril 13, 2022April 13, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Mutane 26 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da ake ci gaba da neman wani jirgin ruwa a kogin Shagari da …

Posts pagination

‹ 1 … 5 6 7 8 9 10 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab