Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayyana Hon. Alhassan Ado Doguwa, tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai, ba shi da laifi kan …
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayyana Hon. Alhassan Ado Doguwa, tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai, ba shi da laifi kan …
Daga Aminu Bala Madobi Wata babbar kotu a Birnin Kebbi ta yanke wa wata mata Farida Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe …
Wata babbar kotun jihar Kano, karkashin jagorancin Mai shari’a Amina Aliyu ta hana ƴansanda, hukumar tsaro ta farin kaya, SSS da sojojin Najeriya daga fitar …
Hafsat Chuchu : Babbar Kotun Kano Ta Yanke Wa Malamin Da Ya Yi Wa Nafiu Hafiz Wankan Gawa Hukunci. Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba …
Daga Aminu Bala Madobi Tun bayan bayyanar sabbin masarautu da tsohuwar gwamnatin tsohon gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje tayi ake cigaba da kai ruwa rana …
Malam Abduljabbar Kabara ya dakatar da lauyan da yake kare shi a Kotun Daukaka Kara. Alfijir labarai ta ruwaito yayin zaman Kotun na yau Laraba …
Wata babbar kotun jahar Anambra, ta yanke wa wani tsohon manajan Banki hukuncin daurin shekaru 121 a gidan ajiya da gyaran hali da tarbiya,bisa samun …
Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba 1 a jihar Bauchi karkashin mai Shari’a Malam Ibrahim Jibo ta tura wani matashi Kabiru Ibrahim gidan Yari har zuwa …
Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani magidanci Adamu Ibrahim gidan yari bisa zarginsa da hallaka matarsa ta hanyar buga mata dutsen guga …
Kotun majistre ta Iyaganku da ke Ibadan ta bayar da umarnin a tsare mutum 29 da ake zargin masu fafutukar kafa ƙasar Yarabawa ne saboda …
Dakatacciyar Ministar jin kai Betta Edu ta maka BBC kara kan rahoton da ke alakanta ta da kwato Naira Biliyan 30 da Hukumar Yaki da …
Wata Babbar Kotu a Kano ta sanya 17 ga watan Afrilun 2024, a matsayin ranar da za ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar …
Kotun Da’ar ma’aikata ta dakatar da Muhyi Magaji daga shugabancin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Alfijir labarai ta rawaito Kotun …
Lokacin nuna mun zaɓi ‘Muslim-Muslim Tiket’ ya yi Fitaccen malami Sheikh Kabiru Gombe ya yi kira ga shugaban Kasa Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima, …
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa dan Chinan nan FrankGeng Quarong da ya kashe Ummita hukuncin kisa ta hanyar rataya. Alfijir labarai ta rawaito …
Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Bompai ta haramta wa fitacciyar jarumar nan ta TikTok Murja Ibrahim Kunya amfani da soshiyal midiya. Alfijir labarai ta …
Babbar kotun tarayya dake zaman ta a Gyadi-gyadi dake jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Abdullahi Muhammad Liman, ta yi umarnin da a gabatar mata da Murja …
Kotun Majistare ta Yaba, a ranar Litinin, ta bayar da umarnin tsare wani Victor Abayomi, mai dafa abinci ga tsohon gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, …
Babban kotun tarayya dake zamanta a jihar kano karkashin jagorancin mai shari’a M A Liman ya umarci gwamnatin jihar da majalisar dokokin da su dakatar …