Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta aika sammaci ga Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, Olayemi Cardoso da ya bayyana a gabanta game …
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta aika sammaci ga Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, Olayemi Cardoso da ya bayyana a gabanta game …
An yanke wa sojoji 24 da suka yi yunkurin juyin mulki a kasar Saliyo hukuncin zaman gidan wakafi ciki har da na daurin shekaru 120, …
Mai shari’a Sylvanus Oriji na babbar kotun tarayya dake Abuja ya kayyade iya wurin da masu zanga-zanga zasu tsaya wato filin wasa na MKO Abiola …
Babbar Kotun Tarayyar a Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Simon Amobeda, ta bayar da umarnin korar shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da …
Masani a fannin Shari’ah Farfesa Mamman Lawan Yusfari ya ce, hukuncin kotun koli akan baiwa kananan hukumomi ‘yancin kashe Kudadensu kai tsaye na nufin haramta …
Wata kotu a Kenya ta umarci bayar da diyyar tsabar kudi har Dala miliyan 78 ga matar dan jaridar nan dan Pakistan da ‘yansandan kasar …
Tsohon Ministan Wutar Lantarki a mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari Injiniya Saleh Mamman, ya fadi a kotun da ke sauraron shari’ar zargin sa da …
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta soke hukuncin babbar kotun da ke zama a jihar Rivers, wanda ya kori Martin Amaewhule da wasu mutum 24 …
An gurfanar da wasu ’yan sanda uku kan zargin fashi da makami na Naira miliyan 322 a Jihar Kano. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnatin jihar …
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sake dage sauraren karar da ke neman a tsige Dr. Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC …
Shahararren lauyan kare hakkin ɗan’adam ɗin nan mai muƙamin SAN, Femi Falana ya bayyana cewa babbar kotun tarayya da kotun masana’antu ta kasa ba su …
Babbar kotun Tarayya dake zaman ta anan kano karkashin jagorancin Justice Simon Amobeda taci Gwamnatin Kano tarar Naira miliyan goma saboda tauye hakkin wanda yake …
Wata babbar kotun Kano da ke zamanta a Sakatariyar Audu Bako ta bayar da umarnin hana Hukumar EFCC kamawa, tsarewa, tsangwama, tsoratarwa ko gayyatar dan …
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayyana Hon. Alhassan Ado Doguwa, tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai, ba shi da laifi kan …
Daga Aminu Bala Madobi Wata babbar kotu a Birnin Kebbi ta yanke wa wata mata Farida Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe …
Wata babbar kotun jihar Kano, karkashin jagorancin Mai shari’a Amina Aliyu ta hana ƴansanda, hukumar tsaro ta farin kaya, SSS da sojojin Najeriya daga fitar …
Hafsat Chuchu : Babbar Kotun Kano Ta Yanke Wa Malamin Da Ya Yi Wa Nafiu Hafiz Wankan Gawa Hukunci. Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba …
Daga Aminu Bala Madobi Tun bayan bayyanar sabbin masarautu da tsohuwar gwamnatin tsohon gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje tayi ake cigaba da kai ruwa rana …
Malam Abduljabbar Kabara ya dakatar da lauyan da yake kare shi a Kotun Daukaka Kara. Alfijir labarai ta ruwaito yayin zaman Kotun na yau Laraba …