Daga Abba Dukawa Wakili nagari wanda aka gwada na nufin cewa mukamin gwamnati amana ce wanda jama’a suka dora masa. Irin wannan shugabanci yana bayyana …
Daga Abba Dukawa Wakili nagari wanda aka gwada na nufin cewa mukamin gwamnati amana ce wanda jama’a suka dora masa. Irin wannan shugabanci yana bayyana …
Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Potiskum LGA dake Jihar Yobe State Najeriya , kuma alhamdulillah an sami sauƙin farashin kayan …
Allah ya yiwa Hajiya Sabuwa ta shirin Dadin Kowa na gidan talabijin na Arewa 24 rasuwa, a daren Alhamis na karshen Ramadana. Za’ayi jana’izar ta …
An tabbatar da cewa ba a ga watan Sallah ba a Najeriya, wanda hakan ke nufin za a cika azumi 30 a ƙasar, wadda ke …
Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Makarfi dake Jihar Kaduna State Najeriya a yammacin Laraba 29 ga Ramadan Ranar Rahoto: 18/03/2026 …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Hukumar Kula da ganin wata ta ƙasar Saudiyya, ta sanar da rashin ganin jinjirin watan Shawwal na shakerar 2026 a ƙasar. Hakan na nufin za …
Daga Aminu Bala Madobi ….Trump ya bukaci firaministan Birtaniya, Keir Starmer, da ya shawarci shugaban Najeriyar da ya dawo gida cikin gaggawa domin tunkarar matsalar …
Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Ancau Takalafia Karamar Hukumar Kubau LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya Ranar Rahoto: 17/03/2026 …
Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda farashin kayan abinci yake kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Kagara Karamar Hukumar Rafi LGA dake Jihar Niger State Najeriya Rahoton …
Kungiyoyin goyon bayan jam’iyyar APC guda dubu ɗaya da ɗari biyar (1,500) da aka yi wa rajista sun amince da marawa shirin Renewed Hope Network …
Wata gobara ta tashi a jirgin ruwan Amurka na dakon jiragen sama na yaƙi mai suna Gerald R Ford yayin da yake aiki a Gabas …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Yabawa Kwamishinan Ma’aikatar Kasa da safiyo bisa Tallafawa Kungiyoyin al’umma da ke jihar Kano kayan Abinci don kara rage …
Daraktan cibiyar yaƙi da ta’addanci na ƙasar Amurka ya sanar da ajiye aiki a shafinsa na soshiyal midiya, inda ya ce “tunaninsa bai amince masa …
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Alhamis 19 ga Maris da Juma’a 20 ga Maris, 2026 a matsayin hutu domin bikin sallah karama, wanda ke nuna …
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukuma: Sabuwa LGA dake Jihar Katsina State Najeriya Wannan Rahoton Ranar Litinin, 16/03/2026 ne kuma insha …
Gwamnatin Jihar Kano ta yi watsi da jita-jitar da ke yawo a wasu kafafen yaɗa labarai da kuma shafukan sada zumunta da ke iƙirarin cewa …
Mai girma gwamna jahar kano Alh Abba Kabir Yusuf ya tsunduma al-ummar jahar kano cikin alkhairin “KANO FIRST END OF RAMADAN SUPPORT” dumu dumu, da …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …