DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Kano Ta Janye Dokar Hana Ƴan adaidaita-sahu Bin Wasu Tituna

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar da ta hana ƴan adaidaita-sahu bin wasu manyan tituna cikin kwaryar Kano.

Shugaban Hukumar kula Da Zirga-zirgar Ababen-hawa, KAROTA, Baffa Babba Dan’agundi ne ya sanar da hakan yayin taron manema labarai yanzu.

Ya ce an janye dokar ne saboda matuƙa baburan adaidaita-sahu ɗin sun yi biyayya kuma al’umma sun yi suka a kan dokar.

Karin bayani na nan tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/I4L1E0rIZp23nVG7Mtt47c

3 Replies to “DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Kano Ta Janye Dokar Hana Ƴan adaidaita-sahu Bin Wasu Tituna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *