Ministan lafiya ka Najeriya Prof. Muhammad Ali Pate ya bayyana yadda gwamnatin shugaba Tinubu ta mai da hankali Wajen kula da lafiyar al’umma musamman bangaren …
Ministan lafiya ka Najeriya Prof. Muhammad Ali Pate ya bayyana yadda gwamnatin shugaba Tinubu ta mai da hankali Wajen kula da lafiyar al’umma musamman bangaren …
A yau ne Kwamishinan yaɗa labarai da al’amuran cikin gida Ibrahim Abdullahi Waiya ya jagoranci rantsar da sabbin Mambobin kungiyar kwararrun masu hulda jama’a ta …
Kwamishinan Labarai da Harkokin Cikin gida na Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya jaddada ƙoƙarin gwamnatin jihar na bunƙasa ƙwarewa a harkar yaɗa labarai. Waiya …
Daga Aisha Salisu Ishaq Hukumar Babban Birnin Tarayya ta haramta sana’ar bola-jari a faɗin birnin. ’Yan sanda a Babban Birnin Tarayya Abuja sun buƙaci al’umma …
Shugaba Tinubu ya sha alwashin amfani da damar da yake da ita wajen ci gaba da samar wa sojoji kayan aiki da makamai, domin gudanar …
Tushen hadin kan nahiyar ya dogara ne kan dimbin wadatar da aka samar, da nufin biyan muhimman bukatun al’ummar nahiyar, Shugaban hukumar gudanarwar kungiyar Tarayyar …
BBC ta dakatar da wani babban ma’aikacinta da ke gabatar da shirye-shirye bayan da aka zarge shi da biyan wata matashiya mai ‘yan shekara 17, …
Alfijr ta rawaito Wani shahararren mai gabatar da shirye-shirye a gidan rediyo mai zaman kansa na Ibadan, Fresh FM Nigeria, wanda aka fi sani da …
Alfijr ta rawaito Wasu ƴan majalisar dattijan Najeriya sun nuna fargaba game da matakin babban bankin ƙasar na taƙaita kuɗin da al’umma za su iya …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka masu alaka, (ICPC) ta kama Oladapo Oyebanji, wanda aka fi sani da …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankunan ƙasar. Sanarwar da ya fitar ranar Talata, CBN …
Alfijr ta rawaito Kotun koli a yammacin ranar Talata a Abuja, ta yi watsi da wata jita-jita da ake yadawa cewa babban jojin Najeriya, CJN, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda a jihar Lagos ta fara gudanar da bincike kan halin da ake ciki game da yadda wata Mata Mai …
Alfijr ta rawaito an gudanar da wani Gagarumin taro wanda babban hafsan hafsoshin sojojin Najeriya ya jagoranta a jihar Sokoto dake arewa maso yammacin Najeriya. …
Alfijr ta rawaito Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Zamfara, Kolo Yusuf a madadin Sufeto Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba ya gabatar da cak …
Alfijr ta rawaito Kwana uku bayan Gwamnatin Tarayya ta musanta cewa tana shirin kara farashin man fetur, ‘yan kasuwa masu zaman kansu sun kara farashinsu …
Alfijr ta rawaito Hukumar shirya jarabawar ta kasa NECO ta ce za ta kawar da kura-kurai a dukkan jarrabawarta ta hanyar tura jami’an hukumar tsaron …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa an kafa kungiyar CPC ne domin magance tada hankalin al’umma da ke …