Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Lagos

IMG 20260308 WA0165
Labarai, NDLEA

Mai Dokar Bacci: NDLEA Ta Kama Tsohon Kansila Dake Safarar Miyagun Kwayoyi Cikin Pampers na Jarirai.

Posted onMarch 8, 2026March 8, 2026

…Sheleru ya amince cewa kwayoyin da aka kama nasa ne, haka kuma gidan da aka gano su nasa ne. Alfijir labarai ta rawaito an cafke …

IMG 171912 251225 1766679566640
Labarai, Lagos

Gobara ta lalata katafaren ginin ofishin Inshira mai hawa 22 da wasu makwafta a Lagos

Posted onDecember 25, 2025December 25, 2025

Daga Aisha Salisu Ishaq Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya yi magana game da lamarin, yana mai kira ga mazauna yankin da su kwantar da …

IMG 20251026 WA0267
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Manoma Sun Razana A Yayin Da Farashin Shinkafa Ya Sake Rugurguzowa A Kasuwanni

Posted onOctober 27, 2025October 27, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Farashin shinkafa ya ragu sosai a kasuwannin Legas sakamakon ƙarin kaya da ake shigowa da su ta iyakoki, abin da ya …

IMG 004642 24925 1758671222637
Labarai, Lagos

Wata Kwantena Ta Fado Kan Adaidaita Sahu Tayi Ajalin Dan Sanda Da Wata Mata

Posted onSeptember 24, 2025September 24, 2025

Wata babbar mota mai ɗauke da kwantena mai tsawon kafa 40 ta murkushe wani adaidaita Sahu a karkashin gadar Ijora Causeway a jihar Lagos, ranar …

FB IMG 1754677377573
Al Ajabi, Labarai

Yadda Yan Sanda Suka Kamani, Ba Tare Da Sanin Cewar Nine Kwamishinan Ƴan Sanda Ba – In Ji MD Abubakar

Posted onAugust 8, 2025August 8, 2025

“A lokacin da nake Kwamishinan Ƴan Sanda a jihar Lagos, bana wasa da aiki — musamman ranar Asabar. Ko da yake ayyuka na suna farawa …

FB IMG 1751914435221
EFCC, English

Alleged €49 Million Fraud: EFCC Arraigns Two in Lagos

Posted onJuly 7, 2025July 7, 2025

The Economic and Financial Crimes Commission (EFCC), Lagos Zonal Directorate 1, on Monday, July 7, 2025, arraigned Abel Egerton Sokari, Nkiruka Chukwuma, and a company, …

IMG 171727 04725 1751645861014
EFCC, English

Court Jails Eight Chinese for Cyberterrorism, Internet Fraud in Lagos

Posted onJuly 4, 2025July 4, 2025

The Lagos Zonal Directorate 1 of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC,  on Friday, July 4, 2025 secured the conviction and sentence of 8 …

IMG 20250218 190643
Labarai

Sabon Shugaban Hukumar Filayen Jiragen Sama ta kasa FAAN ya kai ziyarar sa ta farko ga hukumar ta FAAN

Posted onFebruary 18, 2025February 18, 2025

Daga Aisha Salisu Ishaq Sabon Shugaban Hukumar Filayen Jiragen Sama ta kasa FAAN Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya kai ziyarar sa ta farko ga …

IMG 20250210 WA0104
Kwankwasiyya, Labarai

Tsohon gwamnan Osun ya gana Da Kwankwaso Bayan Korar sa Daga APC.

Posted onFebruary 10, 2025February 10, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Gwamnan Osun Alhaji Rauf Aregbesola ya gabatar da wani kwarya kwaryan taro da Dan takarar Shugaban kasa na Jam’iyyar NNPP …

234185
Labarai, NDLEA

NDLEA  Sun kama manyan dilolin kwaya ciki har da wasu masu shirya fina-finai

Posted onJanuary 6, 2025January 6, 2025

Hukumar yaki da fatauci da miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta shiga sabuwar shekarar 2025 tare da nasarar kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi a …

IMG 20240219 094633
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Najeriya Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onSeptember 20, 2024September 20, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Screenshot 20240808 192723 Facebook
Gobara, Labarai

Ibtila’i! Wata Mummunar Gobara Ta Tashi A Gidan Man Mobil

Posted onAugust 8, 2024August 8, 2024

Wata mummunar gobara ta tashi a wani gidan mai na Mobil da ke kan titin Obafemi Awolowo a Ikeja, babban birnin jihar Legas a safiyar …

Screenshot 20240721 162150 Facebook
Dangote, English

We paid Lagos govt $100 million for land to construct refinery: Dangote

Posted onJuly 21, 2024July 21, 2024

Mr Dangote said, “Even though Lagos State gave us a good deal, we paid $100 million for land. It was not free land; we paid …

IMG 20240621 WA0180
Kano, Labarai

Dubun Wani Barawon  Allunan  Maƙabarta Ta Sake Cika A Kano

Posted onJune 21, 2024June 21, 2024

Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Bauhari  da ake zargi da satar allunan  Maƙabartar Unguwa Uku dake karamar Hukumar Tarauni Jihar Kano Alfijir …

FB IMG 1707993984318
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Wata Sabuwar! Ana Shirin Mayar Da Wasu Ofisoshin NUPRC Daga Abuja Zuwa Lagas

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Hukumar NUPRC mai sa ido kan harkokin man fetur a cikin ruwa a Najeriya ta soma shirye-shiryen sauya matsugunnin wasu ofisoshinta daga Abuja zuwa Legas. …

Ibtila i, Labarai

Tankin Ruwa Ya Ragargaje Wani Matashi Da Ke Bacci

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito wani Tankin ruwa a sama ya rikito kan wani matashi wanda sanadiyar haka ya rasa ransa. lamarin ya faru ne a …

Labarai, Ta addanci

Wani Dan Takarar Gwamnan APC  Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Posted onMarch 17, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito cewar dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Oyo, Teslim Folarin ya tsallake rijiya da baya a …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Umurci Gwamnati da Ƴan Sanda Su Biya Wani Direba Diyyar Miliyan 5

Posted onMarch 15, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Lagos ta umurci Gwamnatin Jihar da ‘yan sanda su biya Adedotun Clement Naira miliyan 5, …

CBN, Labarai

CBN Ya Yi Biyayya Ga Umarnin Kotu Kan Ci Gaba Da Karɓar Tsoffin Kuɗi

Posted onMarch 14, 2023March 14, 2023

Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya, CBN, ya bi Umarnin kotun koli inda ya ce za a ci gaba da kashe tsoffin takardun Naira na …

Labarai, Lagos

Hukumar Kula Da Filayen Jiragen Sama Ta Najeriya FAAN Ta Rufe Filin Jirgin Saman Lagos

Posted onMarch 13, 2023March 13, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta ce an rufe titin jirgin da ke filin jirgin saman Murtala Muhammed …

Posts pagination

1 2 3 4 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab