Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta ce za ta dauki mataki kan gazawar gwamnatin tarayya wajen biyan bukatar ta cikin sa’o’i 48 masu zuwa. Best Seller …
Yau Litinin 06/12/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau …
Best Seller Channel KSACA ta wayar da kan Kannywood akan yaki da cutar kanjamau ta hanyar fim Best Seller Channel Hukumar Yaki da Cutar Kanjamau …
Yau Lahadi 05/12/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a …
Ba za mu iya sauke farashin gas ba a halin Yanzu! Gwamnatin Nijeriya ta bayyana wasu dalilai da suka hana ta taɓuka komai a …
Birtaniya Ta Hana Matafiya Daga Najeriya Shiga Kasarta Best Seller Channel Best Seller Channel Kasar Birtaniya ta haramta wa matafiya daga Najeriya shiga kasarta saboda …
Best Choice Specialist Hospital Ta Wayar Da Kan wasu Dillalan Magunguna 500 Kan sanin Ka’idoji Asibitin Kwararru na Best Choice dake da mazauni a unguwar …
Yau Asabar 04/12/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a …
ZIYARAR MATAR GWAMNAN JIHAR KASTINA HAJIYA HADIZA BELLO MASARI ZUWA JAMI’AR MARYAM ABACHA AMERICAN NAJERIYA JAHAR KANO. A jiya ne 2 ga Disamba, 2021, uwargidan …
Yau Juma a 03/12/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje …
Tarihin Marigayi Alh Dr. Muktar Adnan Sarkin Ban Kano Best seller Channel An haife shi ne a ranar 25 ga Disamba 1926 a Danbatta da …
A safiyar Juma’a ne gwamnatin jihar Kano ta sake rufe harabar ofishin Barr. Nureini Jimoh , SAN, Lauyan da ke wakiltar Sanata Ibrahim Shekarau ya …
D P O Ibrahim Aliyu na rundunar ‘yan sanda ta Fugar a karamar hukumar Etsako ta tsakiya a jihar Edo, ya shaki iskar yanci …
‘Yan sanda sun kama mutane 13 da ake zargi da kai hari ofishin yakin neman zaben Sanata Barau a Kano
‘Yan sanda sun kama mutane 13 da ake zargi da kai hari ofishin yakin neman zaben Sanata Barau Jibrin a Kano Rundunar ‘yan sanda ta …
Yau Alhamis 02/12/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau …
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da haramta amfani da jiragen ruwa wajen jigilar fasinjoji a kogin Bagwai-Badau a karamar hukumar Bagwai ta jihar Gwamnatin jihar …
Yau Laraba 01/12/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a …
Da Dumi Duminsa Gwamnatin Kano Ta Hana Siyarwa da Shan Shi Sha a kano da Hana Cakuduwar Maza da Mata a guraren cin abinci wato …
Wani Sabon salon samfurin satar amsa a Jami oin kasar nan Dubun wannan Dalibar ya cika ne a lokacin da take Zana jarrabawarta ta kamala …
Yau Talata 30/11/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a …