Babu Komai Cikin Shirin Raba Kudaden Rage Radadin Tallafin Cire Man Fetur A Gwamnatin Tinubu illa Damfara Alfijir labarai ta rawaito Sanata Rabiu Musa Kwankwaso …
Babu Komai Cikin Shirin Raba Kudaden Rage Radadin Tallafin Cire Man Fetur A Gwamnatin Tinubu illa Damfara Alfijir labarai ta rawaito Sanata Rabiu Musa Kwankwaso …
Shugaban ƙungiyar gamayyar kungiyoyin matasan arewa Ashiru shariff Nastura yayin da yake tattaunawa da manema labarai ya jaddada goyon bayan su da a zauna a …
Jihohin sun haɗa da Kebbi da Sokoto da Zamfara da Katsina da Kano da Jigawa da Bauci da Gombe da Adamawa da Yobe da kuma …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo da …
Alfijr ta rawaito Hukumar kare hakkin ɗan’adam ta ƙasa NHRC, ta ce ta samu akalla korafe-korafe 246 na take hakkin dan’adam daga watan Janairu zuwa …
Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta fitar da jadawalin zaɓaɓɓun sanatocin da suka yi nasara a zaɓen ranar 25 …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya karkashin mai shari’a Muhammad Nasir Yunus ya bayar da belin Naira Miliyan 500 ga Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar …
Alfijr ta rawaito Sama da mako guda bayan gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya, Amurka ta ce zaɓen ya ya gaza cimma yadda ‘yan …
Alfijr ta rawaito Tsohon gwamnan Sokoto kuma jigo a jam’iyyar PDP, Alhaji Attahiru Bafarawa ya nuna rashin dadinsa game da kalaman da gwamna Nasiru El …
Alfijr ta rawaito Jiragen Ruwan Dam Din Bagwai Sun Iso Yanzu Haka, Wadanda Sanatan Kano ta Arewa Barau I. Jibrin Maliya ya kawo da nufin …
Alfijr ta rawaito Wasu ƴan majalisar dattijan Najeriya sun nuna fargaba game da matakin babban bankin ƙasar na taƙaita kuɗin da al’umma za su iya …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka masu alaka, (ICPC) ta kama Oladapo Oyebanji, wanda aka fi sani da …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankunan ƙasar. Sanarwar da ya fitar ranar Talata, CBN …
Alfijr ta rawaito Kotun koli a yammacin ranar Talata a Abuja, ta yi watsi da wata jita-jita da ake yadawa cewa babban jojin Najeriya, CJN, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda a jihar Lagos ta fara gudanar da bincike kan halin da ake ciki game da yadda wata Mata Mai …
Alfijr ta rawaito an gudanar da wani Gagarumin taro wanda babban hafsan hafsoshin sojojin Najeriya ya jagoranta a jihar Sokoto dake arewa maso yammacin Najeriya. …
Alfijr ta rawaito Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Zamfara, Kolo Yusuf a madadin Sufeto Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba ya gabatar da cak …
Alfijr ta rawaito Kwana uku bayan Gwamnatin Tarayya ta musanta cewa tana shirin kara farashin man fetur, ‘yan kasuwa masu zaman kansu sun kara farashinsu …