Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Gwamnatin Tarayya

Alfijir
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Kwamitin Sa Ido Kan Aikin Jarida Ya Bayyana Daily Trust Da Tafka Kuskure Akan Labarin Samoa

Posted onSeptember 24, 2024September 24, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kwamitin karɓar Ƙorafe-ƙorafe kan Kafafafen Yaɗa Labarai na Kasa (NMCC), ya fitar da rahotonsa kan taƙaddamar zargin goyon bayan auren jinsi …

best seller i
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Bayyana Litinin A Matsayin Ranar Hutu

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Gwamnatin tarayya ta bayyana Litinin 16 ga watan Satumbar a matsayin ranar hutun Maulidi, don karrama bikin zagayowar ranar haihuwar Annabin tsira Muhammad (S.A.W). Alfijir …

FB IMG 1724843852731
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Cibiyoyin Fasahar Kere-kere d3a Fasahar ICT

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Gwamnatin Tarayya Ta ƙaddamar da cibiyoyin fasahar kere-kere da fasahar ICT a Garin Makurdi na jihar Benue da nufin samar da ayyukan yi 40,000 a …

IMG 20240804 WA0004
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Tufka Da Warwara! Gwamnatin Najeriya Ta Dakatar Da Shirin Sayar Da Buhun Shinkafa Naira 40,000 Ga Yan Kasar

Posted onAugust 8, 2024August 8, 2024

Ma’aikatar ayyuka na musamman da harkokin gwamnatocin tarayya ta janye takardarta mai dauke da kwanan watan Agusta 1, 2024, wadda ta bayyana yadda ake sayar …

FB IMG 1722327197513
Kayan Abinci, Labarai

Gwamnatin Najeriya Tayi Umarnin Fara Sayar Da Buhun Shinkafa N40,000 A Fadin Kasar

Posted onJuly 30, 2024July 30, 2024

Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta fara raba manyan motocin shinkafa goma-goma ga kowace jiha, domin sayar da kowane buhu mai nauyin kilo giram …

Screenshot 20240724 152115 Facebook
Jigawa, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Rabon Tallafi Ga Kananan ‘Yan Kasuwa A Jigawa

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ne ya yi wannan kiran a lokacin kaddamar da ayyuka daban-daban da ofishinsa ya jagoranta wanda aka gudanar a dandalin …

Labarai, NLC

Kungiyar Kwadago Ta Gargadi Gwamnatin Tarayya Kan Kudin Wuta

Posted onJune 23, 2023June 23, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta jingine shirinta na yin ƙarin kuɗin wutar lantarki da …

Labarai, Ta addanci

Dubun Wasu Ma’aikatan Hukumar RMAFC Ya Cika Bisa Zargi Yin Kutse A Tsarin IPPIS

Posted onJune 13, 2023June 13, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban hukumar raba daidai da tarawa gwamnatin tarayya haraji (RMAFC) Dakta Muhd Bello Shehu, ya tabbatar da bankado wasu ma’aikatan hukumar …

Ilimi, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Tsawaita Hutun Dalibai Na Manyan Makarantu

Posted onMarch 9, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta tsawaita hutun daliban manyan makarantu sakamakon dage zaben gwamna da na majalisun tarayya da hukumar zabe mai zaman kanta …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Umarci Gwamna Ganduje Da Ya Dawo Da Muhuyi Mukaminsa

Posted onFebruary 13, 2023February 13, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun Masana’antu ta Ƙasa da ke zamanta a Kano, a yau Litinin ta umurci gwamnatin jihar Kano da ta yi biyayya ga …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Yadda Take Kasancewa A Zaman Majalisar Zartarwa Ta Nijeriya

Posted onFebruary 10, 2023February 10, 2023

Alfijr ta rawaito Majalisar Dokoki ta Kasa ta goyi bayan sabuwar manufofin gwamnatin tarayya na hada-hadar kudi amma ta dorawa Babban Bankin Najeriya (CBN) alhakin …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Cigaba Da Karɓar Tsofaffin Kudi

Posted onFebruary 10, 2023February 10, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta ce za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar ta bayar a kan karar da wasu gwamnonin jihohi uku …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab