Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da umarnin zartarwa da ya haramta wata kungiya da ke aiki da sunan “Independent Hisbah Fisabilillahi”. Wannan umarni da Gwamna …
Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da umarnin zartarwa da ya haramta wata kungiya da ke aiki da sunan “Independent Hisbah Fisabilillahi”. Wannan umarni da Gwamna …
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 11 karkashin mai shari’a Nasir Saminu ta yanke hukunci kan karar da Murja Ibrahim Kunya ta kai Hukumar Hisbah …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da neman Kwamishinan Aiyuka na Musamman, Auwalu Danladi Sankara ruwa a jallo bisa zargin sa da neman matar …
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan ayyuka na musamman, Auwalu Danladi Sankara bisa zargin da hukumar Hisba ta jihar Kano ta …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Hisbah ta kama wani kwamishinan jihar Jigawa bisa zargin sa da lalata da matar aure a Jihar Kano. Alfijir labarai …
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce ta kuduri aniyar tabbatar da ingantattun tsare-tsare na walwala ga ma’aikatan Hisba domin tabbatar da samar da ayyuka masu …
Da sanyi asubahin ranar Alhamis, 22 ga watan Agusta, 2024, wata motar dakon giya ta fada gefen gabar kogin Kano, dake garin Chalawa dake kan …
Hukumar Hisbah Ta Fitar Da Kaidoji Ga Masu Gidajen Wasanni Da Za Su Kiyaye A Lokutan Bukukuwan Sallah A Kano 1 Ba’a Yarda Da Shigar …
Al’umma a jihar Kano na ci gaba da ce-ce-ku-ce kan rahoton da ke nuna fitacciyar ƴar Tiktok ɗin nan, Murja Ibrahim Kunya – da a …
Hukumar Hisba ta samu nasarar damke jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya a Kano. Alfijir labarai ta rawaito Hukumar Hisbah ta kama Murja Kunya ne biyo bayan ci …
Wata kotu dake zamanta a garin Kano ta yi umarnin kulle asusun bankunan hukumar Hisba bisa gurfanar da ita da wasu masu Hotel-hotel suka yi …
Alfijr ta rawaito hukumar hisba reshen jihar Kebbi ta yiwa wani matshi aski mai taken talkobo a babban birnin jihar Kebbi, Birnin Kebbi. Matashin yaron …