Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Jigawa

B9
Jigawa, Labarai

Ana zargin wata Adama matar aure da ’ya’ya huɗu ta rataye kanta a Jigawa

Posted onOctober 8, 2025October 8, 2025

Al’umma a kauyen Sumore da ke Ƙaramar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa sun shiga yanayin alhini bayan mutuwar wata mata mai shekaru 30, Adama Hannafi, …

FB IMG 1741088687420
Labarai, NNPC

Labari Mai Dadi: NNPC ya sake rage farashin litar man fetur a Kano da Jigawa

Posted onMarch 4, 2025March 4, 2025

Kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL ya umarci gidajen man fetur na shiyar Kano da Jigawa su sauke farashin litar man fetur nan take. Kamfananin …

FB IMG 1736502299097
Kotu, Labarai

Ta’addanci! Lauyoyi sun buƙaci a hukunta wanda ake zargi da ya yi wa ƴar shekara 9 fyaɗe a Jigawa

Posted onJanuary 10, 2025January 10, 2025

Wasu ƙungiyoyin lauyoyi da masu kare haƙƙin dan-adam sun yi kira da a kama tare da hukunta wanda ake zargi da hannu a yi wa …

Jigawa
Jigawa, Labarai

Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Ta Amince Da kasafin kudin shekarar 2025

Posted onDecember 31, 2024December 31, 2024

Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da kudurin kasafin kudi na shekarar 2025 na sama da naira biliyan 698 na ayyukan gwamnatin jihar da kuma …

FB IMG 1735236756462
Jigawa, Labarai

Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Babban Ɗan Gwamnan Jigawa ya sake mutuwa

Posted onDecember 26, 2024December 26, 2024

Kwana ɗaya bayan rasuwar majaifiyar Gwamnan Jigawa, Umar Namadi ya rasa babban ɗan sa a haɗarin mota Sakataren yaɗa labarai na gwamnan, Hamisu Gumel ne …

FB IMG 1735129568614
Jigawa, Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Gwamnan Jigawa rasuwa

Posted onDecember 25, 2024December 25, 2024

Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi, rasuwa. Ta rasu da safiyar ranar Laraba, 25 ga watan Disamba, …

Jigawa
Hukumar Hisba, Labarai

Kwadayi! Hisbah ta sanar da neman Kwamishinan Jigawa da ake zargi da neman matar aure

Posted onOctober 22, 2024October 22, 2024

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da neman Kwamishinan Aiyuka na Musamman, Auwalu Danladi Sankara ruwa a jallo bisa zargin sa da neman matar …

Jigawa
Jigawa, Lafiya

Gwamnan Jigawa ya dakatar da kwamishinansa kan zargin lalata da matar aure

Posted onOctober 19, 2024October 19, 2024

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan ayyuka na musamman, Auwalu Danladi Sankara bisa zargin da hukumar Hisba ta jihar Kano ta …

IMG 20241018 WA1473
Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisbah ta kama kwamishina da matar aure kan zargin lalata a Kano

Posted onOctober 18, 2024October 19, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Hisbah ta kama wani kwamishinan jihar Jigawa bisa zargin sa da lalata da matar aure a Jihar Kano. Alfijir labarai …

Gobara
Gobara, Labarai

Ibtila’i! Fashewar tankar mai tayi sanadin mutuwar mutum kusan 100 a jihar Jigawa

Posted onOctober 16, 2024October 16, 2024

Wata tanka ɗauke da man fetur ta yi sanadiyyar kashe kusan mutum da 100 a jihar bayan ta fashe tare da kamawa da wuta. Alfijir …

Screenshot 20240906 155111 Chrome
Jigawa, Labarai

Majalisar Dokokin Jigawa Ta Amince Da Ƙudirin Ƙirƙiro Hukumar Inganta Karatun Tsangaya

Posted onSeptember 6, 2024September 6, 2024

Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta amince tare da damƙa ƙudirin ƙirƙiro Hukumar Inganta Tsarin Karatun Tsangaya, domin magance yawaitar yaran da ke gararamba ba su …

Screenshot 20240827 121408 Chrome
Jigawa, Labarai

Tabargaza! Wani Mai Shayi Ya Kashe Saurayi saboda taliyar Yan Yara

Posted onAugust 27, 2024August 27, 2024

Mai shagon ya zargi saurayin da sace masa kayan shayi a garin Jigawar Tsada da ke Karamar Hukumar Duse a Jihar Jigawa. Alfijir Labarai ta …

Screenshot 20240724 152115 Facebook
Jigawa, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Rabon Tallafi Ga Kananan ‘Yan Kasuwa A Jigawa

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ne ya yi wannan kiran a lokacin kaddamar da ayyuka daban-daban da ofishinsa ya jagoranta wanda aka gudanar a dandalin …

Screenshot 20240717 171347 Chrome
Jigawa, Labarai

Ibtila’i! Wata Mota Kirar Tirela Ta Kashe Mutum 14 A Jigawa Wadanda Suka Taho Daga Kano

Posted onJuly 17, 2024July 17, 2024

Akalla mutane 14 ne suka mutu huɗu sun jikkata a wani hatsarin mota da ya auku inda wata tirela da wata mota kirar Toyota Hiace …

IMG 20240111 112437
Labarai, Zaɓe

Sakon Rundunar yan sandan Najeriya kan shirinta na zaben ranar Asabar

Posted onFebruary 2, 2024February 2, 2024

Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake jahar Kano, AIG Umar Mamman Sanda, ya bayyana cewa zaben da za a gudanar a ranar …

Addini, Labarai

Auren Fatima Ado Ahmad Gidan Dabino Gwamnan Alfawa ya kafa tarihi da Kyakkyawan misali

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

Amaryar mahaddaciyar Alqur’ani ce, kuma ga dukkanin alamu sun tabbata amarya tana aiki da abibda ta koya na fadin Allah ba kamar wadansu ba. Alfijir …

Labarai

Akalla Mutane 20 Sun Mutu Yayin Da Cutar sankarau Ta Barke A Jigawa

Posted onFebruary 13, 2023February 13, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Jigawa ta ce fiye da mutum 20 ne ake fargabar sun mutu sanadin cutar sanƙarau da ta ɓulla bana a …

Ibtila i, Labarai

Gobara Tayi Sanadin Mutuwar Uwa da Ƴaƴanta Ta Biyu A Jigawa

Posted onDecember 18, 2022December 18, 2022

Alfijr ta rawaito wata uwa mai suna Khadija Ibrahim ‘yar shekara 30 da ‘ya’yanta mata biyu sun mutu a wata gobara da ta tashi a …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab