Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

Labarai, Social Media

Cece-Kuce Ya Barke A Birtaniya Kan Kakabawa Google, Facebook, Twitter, Da TikTok Tsauraran Matakai

Posted onNovember 30, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Burtaniya ta sanar da wata sabuwar doka kan tsaron Intanet bayan kakkausar suka daga masu fafutuka da ‘yan majalisa. Kudirin Tsaro …

Aika-Aika, Labarai

Yan Sandan Sun Bankado Asirin Wani Makoci, Bayan Kashe Makocinsa

Posted onNovember 30, 2022

Alfijr ta rawaito wani mai suna Idowu Talabi, ya kashe wani abokin aikinsa mai shekaru 30 mai suna Isau Oluwatobiloba a jihar Ogun. Ƴan sanda …

Labarai, Ta addanci

Dubun Wani Likitan Ta Cika Bayan Da Ya Kashe Abokin Aikinsa, Tare Da Samunsa Da Makamai

Posted onNovember 29, 2022November 29, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta kama wani likita da ya kashe wanda yake karewa a wurin ibadarsa a lokacin da yake …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

TCN Za Ta Ƙara Sama Da Megawatts 98, Na Wutar Lantarki A Nijeriya

Posted onNovember 29, 2022

Alfijr ta rawaito Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya, TCN, ya bayyana shirin kara sama da megawatt 98 a layin kasa. Wannan na zuwa ne …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Yankewa Sufeton Ƴan Sanda Nigeria Usma Baba Hukuncin Daurin Watanni 3

Posted onNovember 29, 2022

Alfijr ta rawaito Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yankewa Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba hukuncin daurin …

APC, Labarai

PVC! Kotu Ta Daure Wani Shugaban APC A Kano shekara 2, A Gidan Gyaran Hali

Posted onNovember 29, 2022November 29, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Jam’iyyar APC Na Yautar da ke karamar Hukumar Gabasawa ta Jihar Kano an yanke masa hukuncin daurin shekaru 2 a gidan …

Labarai

Fallasa Najeriya Ta Gano Mutum 100 Masu Baiwa Boko Haram Kuɗaɗe

Posted onNovember 29, 2022

Alfijr ta rawaito Ministan cikin gida na Najeriya Rauf Aregbesola ya ce gwamnatin Najeriya ta gano mutum 100 masu taimaka wa ƙungiyar Boko Haram da …

Adaidaita Sahu, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gwamnatin Kano Ta Haramtawa Adaidaita Sahu Bin Wasu Titinan Jahar

Posted onNovember 29, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta haramta wa direbobin baburan Adaidaita Sahu bin manyan Titinan jihar. Hakan na …

Labarai

CBN, Ya Karyata Batun Fitar Da Kudaden Waje Daga Kamfanin NNPC

Posted onNovember 28, 2022November 28, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya yi Allah wadai da fitar da kudin kasar waje na Kamfanin Man Fetur na Najeriya, …

Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onNovember 28, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai 1. Dollar …

Kwankwasiyya, Labarai

Jami’an ‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Babban Jigo Na Jam’iyyar NNPP A Kano

Posted onNovember 28, 2022

Alfijr ta rawaito Wani jigo a jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a jihar Kano, Yusuf Imam wanda aka fi sani da Ogan Boye, ya …

Labarai, Siyasa

‘Ko Da Tsiya-Tsiya’ Ko Da Tsiya-Tsiya, Ba Na Tunzura Rikici Ba Ne’ Abdullahi Abbas

Posted onNovember 28, 2022December 7, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya musanta zarge-zargen da ake masa na amfani da kalaman tunzura gangamin yaƙin neman …

INEC, Labarai

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta (INEC) Ta Magantu Kan Al’amarin Zaɓe

Posted onNovember 27, 2022November 27, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta saki cikakkun katin masu zabe na dindindin (PVCS) Da kuma hukunta masu laifi …

Fyade, Labarai

“An Kama Wata Malama Da Yi Wa Daliban ta Fyade A Barno”

Posted onNovember 27, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan ta kama wata malama bisa zargin yi wa wani yaro ɗan shekara 4 fyade a jihar Borno. Malamar mai …

INEC, Labarai

Bayan Kama Shi Da Katin Zabe 101, Kotu Ta Tabbatar Da Zai Yi Zaman Jarun

Posted onNovember 27, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce an kama wani Nasiru Idris da aka kama dauke da katin zabe …

Arewa, Labarai

Kungiyar Tuntuba Ta Arewa, Tayi Gargadi Kan Kalaman Batanci Ga Al’ummar Arewa

Posted onNovember 27, 2022

Alfijr ta rawaito Kungiyar tuntuba ta matasan Arewa (AYCF) a ranar Asabar din da ta gabata ta sha alwashin daukar matakin shari’a kan duk wanda …

Posts pagination

‹ 1 … 32 33 34
© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab