Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kotu

IMG 20250314 153333
Labarai, Majalisar Kano

Rikicin Masarauta: Kotu Ta Sake Sabon Hukunci A Kano

Posted onMarch 14, 2025March 14, 2025

A wani sabon yanayi na rikicin Masarautar Kano, Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da ta yanke ranar 10 …

FB IMG 1737021497437
Kotu, Labarai

Manta Sabo: Kotu ta yanke wa waɗanda suka yi fyaɗe su 3 hukuncin dandanƙewa da rataya a Kaduna

Posted onMarch 6, 2025March 6, 2025

Kotu ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin ratayewa da kuma dandaƙewa kan laifin aikata fyaɗe a Jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito kwamishinar Kula …

FB IMG 1737021497437
Kotu, Labarai

Kotu a Kano ta yankewa wasu ƴan TikTok ɗaurin shekara guda a gidan yari

Posted onMarch 4, 2025March 4, 2025

Kotun Majistiri da ke zamanta a gini mai lamba 47 unguwar Norman’s land da ke ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano ta aike da wasu …

FB IMG 1740576450455
Kotu, Labarai

Sanata Natasha ta maka shugaban majalisar dattijo Akpabio a kotu kan zargin ɓata suna

Posted onFebruary 26, 2025February 26, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar da ƙara a kotu tana ƙalubalantar shugaban …

FB IMG 1739793464539
Kotu, Labarai

Kotu ta aikewa Abdullahi Abbas da Faizu Alfindiki sammaci bisa zargin ɓatanci ga gwamnan Kano

Posted onFebruary 17, 2025February 17, 2025

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke kasuwa, ƙarƙashin Mai Shari’a Abdu Abdullahi Waiya, ta aike da sammaci ga shugaban jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, …

FB IMG 1739475592570
Kannywood, Labarai

Tashin Tashina: Jaruma Maryam Malika ta roƙi kotu da ta tabbatar da sakin da mijinta ya yi mata

Posted onFebruary 13, 2025February 13, 2025

Jarumar masana’antar fina-finai ta Kannywood, Maryam Muhammad, wacce aka fi sani da Maryam Malika, ta roƙi wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin Gari, …

FB IMG 1739078399457
Kotu, Labarai

Tirka-Tirka! An gurfanar da tsohon minista gaban kotu kan zargin yin lalata

Posted onFebruary 9, 2025February 9, 2025

Tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Kabiru Turaki (SAN), ya gurfana a gaban Kotun Majistare da ke shiyya ta biyu a Abuja, kan zarge-zarge da su …

FB IMG 1723115651747
Labarai, Shugaba Tinubu

Ba ki da ikon bada umarnin tsige Ni daga kan mulki na, Tinubu ya faɗawa kotu

Posted onFebruary 4, 2025February 4, 2025

Shugaba Bola Tinubu ya bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ke neman tilastawa majalisar dokokin kasar fara yunƙurin …

FB IMG 1714030060486
Kotu, Labarai

Wata Kotu ta yankewa mutum 5 hukuncin rataya a jihar Kano

Posted onFebruary 4, 2025February 4, 2025

Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu mutum biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda laifin lashe wata dattijuwa mai shekara 67, kan zargin …

IMG 20250118 113732
Kotu, Labarai

Kotun Minna Ta Yanke Hukuncin Kisa Ta Rataya Kan Wasu Mata 2

Posted onJanuary 18, 2025January 18, 2025

Daga Khadija Ibrahim Bauchi Kotun koli ta Minna a Jihar Neja ta yanke hukuncin kisa ta rataya kan wata mata, Amina Aliyu da ‘yar uwarta, …

FB IMG 1737021497437
Kotu, Labarai

Rana Dubu: Kotu Ta Ɗaure Wasu Mutane 4, Kan Zargi Da Satar Birkin Jirgin Sama Guda 80 A Kano

Posted onJanuary 16, 2025January 16, 2025

Wata Kotun Majistare mai lamba 70 a jihar Kano ta tsare wasu mutane hudu a gidan yari bisa samun su da laifin hada baki wajen …

IMG 20250114 223159
Kotu, Labarai

Kotun Shari’ar Muslunci ta baiwa Sheik Abdallah G/Kaya da Sheik Ibrahim Isa Makwarari Umarni

Posted onJanuary 14, 2025January 14, 2025

Kotun Shari’ar Muslunci dake Sharada Hisba, ta umarci Sheik Abdallah G/Kaya da Sheik Ibrahim Isa Makwarari da suyi sulhu bayan shigar da kara akan zargin …

Masarautar kano
Kotu, Labarai

Kotun Ɗaukaka ƙara ta yi umarni sake gudanar da shari’ar masarautar kano

Posted onJanuary 10, 2025January 10, 2025

Kotun daukaka kara ta Kano a yau Juma’a, ta yi watsi da umarnin babbar kotun da ta soke nadin Sanusi Lamido Sanusi a matsayin Sarkin …

Turji
Kotu, Labarai

Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da wasu manyan yaran Turji a gaban kotu

Posted onDecember 22, 2024December 22, 2024

Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da wasu mutum biyar da ake zargi da ta’addanci a gaban wata Kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin. …

IMG 20240915 WA0436
Kotu, Labarai

Yadda ta kasance a Kotun Ƙoli a ƙarar da ke neman ta sauke Tinubu

Posted onDecember 16, 2024December 16, 2024

Kotun Ƙolin Nijeriya, a yau Litinin ta yi watsi da karar da ke neman ta tsige shugaba Bola Tinubu daga mukaminsa. Kotun kolin, a wani …

FB IMG 1729536368500
Kotu, Labarai

Wata babbar kotun tarayya ta bada belin Haj Rabi Lawan Anadariya a Kano

Posted onDecember 11, 2024December 11, 2024

Daga Rabi’u Usman Mai shari’ah Simon amobede na babbar kotun tarayya mai lamba 3 dake zaman ta a nan kano ya bayar da Belin Hajiya …

Ado Gwanja
Kotu, Labarai

Wata Kotu ta umarci Ado gwanja ya dawo da wata motar da ya tafi yin ɗa ni amma shiru baii dawo ba.

Posted onDecember 4, 2024December 4, 2024

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Jaba Kano, ta umarci Mawaki Ado Gwanja, ya dawo da motar da ya tafi yin dani …

FB IMG 1706852279199
EFCC, Labarai

Tirkashi! EFCC ta ƙwace unguwa guda daga wani tsohon jami’in gwamnati a Abuja

Posted onDecember 3, 2024December 3, 2024

Hukumar EFCC ta samu nasarar ƙwace kadara mafi girma a tarihinta, inda a ranar Litinin, 2 ga watan Disamban 2024, mai shari’a Jude Onwuegbuzie ya …

Shugaban hukumar Alhazai
Labarai, NAHCON

Shugaban hukumar Alhazai ta Najeriya, ya bukaci da a biya shi diyyar Naira biliyan ɗaya akan kalaman bata suna.

Posted onNovember 30, 2024November 30, 2024

Shugaban na NAHCON ya kuma nemi da a janye kalaman batanci da ake yadawa a shafukan sada zumunta na Braimoh, tare da neman afuwar jama’a …

FB IMG 1709284554944
Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisbah ta magantu kan hukuncin wata kotu kan rufe shagunan caca a Kano

Posted onNovember 23, 2024November 23, 2024

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce za ta ci gaba da bin tsarinta na rufe shagunan masu caca bayan hukunci wata kotu. A ranar …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab