Babu Komai Cikin Shirin Raba Kudaden Rage Radadin Tallafin Cire Man Fetur A Gwamnatin Tinubu illa Damfara Alfijir labarai ta rawaito Sanata Rabiu Musa Kwankwaso …
Babu Komai Cikin Shirin Raba Kudaden Rage Radadin Tallafin Cire Man Fetur A Gwamnatin Tinubu illa Damfara Alfijir labarai ta rawaito Sanata Rabiu Musa Kwankwaso …
Wata kungiya mai suna “Yan Dangwalen Jihar Kano” ta rubutawa majalisar dokokin jihar Kano takardar neman rusa dokar kafa karin masarautu hudu da suka hadar …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulinci dake zaman ta a unguwar Kwana huɗu Kano, bisa tuhumar sa da cin zarafi da tayar …
Alfijr ta rawaito NNPP reshen jihar Katsina, ta kori mataimakinta dan takarar gwamna, Muttaqa Rabe-Darma, shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Sani Liti, da sauran manyan …
Alfijr ta rawaito Kotun kolin Nijeriya, a yau Juma’a, ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rufa’i Sani Hanga a …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe ta Kasa INEC ta sanar da sunan Malam Ibrahim Shekarau a matsayin wanda ya lashe zaben Sanatan Kano ta tsakiya …
Alfijr ta rawaito Wata majiya mai inganci ta shaidawa jaridar Daily Nigerian cewa an kama mutanen biyu ne a lokacin da suke jagorantar ’yan daba …
Alfijr ta rawaito magoya bayan jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar na shirin karbar shugaban jam’iyyar kuma dan …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jinjina kyautar mota SUV da Kwankwaso ya ba shi a kakar babban zaben 2015, Buhari yace …
Alfijr ta rawaito Wasu ƴan majalisar dattijan Najeriya sun nuna fargaba game da matakin babban bankin ƙasar na taƙaita kuɗin da al’umma za su iya …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka masu alaka, (ICPC) ta kama Oladapo Oyebanji, wanda aka fi sani da …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankunan ƙasar. Sanarwar da ya fitar ranar Talata, CBN …
Alfijr ta rawaito Kotun koli a yammacin ranar Talata a Abuja, ta yi watsi da wata jita-jita da ake yadawa cewa babban jojin Najeriya, CJN, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda a jihar Lagos ta fara gudanar da bincike kan halin da ake ciki game da yadda wata Mata Mai …
Alfijr ta rawaito an gudanar da wani Gagarumin taro wanda babban hafsan hafsoshin sojojin Najeriya ya jagoranta a jihar Sokoto dake arewa maso yammacin Najeriya. …
Alfijr ta rawaito Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Zamfara, Kolo Yusuf a madadin Sufeto Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba ya gabatar da cak …
Alfijr ta rawaito Kwana uku bayan Gwamnatin Tarayya ta musanta cewa tana shirin kara farashin man fetur, ‘yan kasuwa masu zaman kansu sun kara farashinsu …