Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Mutuwa

FB IMG 1754751121009
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Kanal Daudu Sulaiman Rasuwa

Posted onAugust 9, 2025August 9, 2025

Fitaccen tsohon jami’in Sojan Nigeriya Kanal Daudu Suleiman ya rasu. Umar Daudu Suleiman, Daya daga cikin ‘ya’yan Marigayin ne ya tabbatar da rasuwar mahaifi nasu. …

IMG 20250518 153352
Labarai, Mutuwa

Innallahi wa’innailahi Raji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Dr Bature Abdulaziz Rasuwa

Posted onMay 18, 2025May 18, 2025

Allah yayi wa Mahaifiyar Dr Batare Abdulaziz rasuwa a yau Lahadi. Za a ayi jana’izarta Masallacin Zarban dake unguwar Yan Kaba kusa da gidan Dr. …

IMG 20250429 100250
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa

Posted onApril 29, 2025April 29, 2025

Allah ya yiwa mahaifiyar Director Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa a daren Litinin a birnin Kano. Hajiya ta rasu ta bar yaya da jikoki da dama, …

FB IMG 1743750950676
Labarai, Mutuwa

Bauchi! Allah ya yiwa Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa.

Posted onApril 4, 2025April 4, 2025

Allah ya yiwa Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa a jihar Bauchi Marigayin na cikin manyan Malaman Addinin Musulunci da suka Shahara a Africa. …

FB IMG 1742515521242
Labarai, Mutuwa

Inalillahi wa’innah ilaihirraji’un.! Allah ya yiwa Alh Nasiru Ahali Rasuwa

Posted onMarch 21, 2025March 21, 2025

Allah ya yiwa Sheikh Nasiru Ahali Rasuwa a wannan dare 20/3/2025, Za’ayi Janaza bayan sallar Juma’a 1:300 a gidansa dake kan titin Katsina Road tudun …

FB IMG 1741270812005
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa Sheikh Jingir Rasuwa

Posted onMarch 6, 2025March 6, 2025

Ƙungiyar Jama’atu Izatil Bidi’ah Wa Ikamatus Sunnah ta rasa ɗaya daga cikin manyan malamanta, Sheikh Hassan Saeed Jingir, wanda ya rasu yau sakamakon rashin lafiya. …

FB IMG 1738489598987
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa inna illaihirrajun! Allah ya yiwa Alh Dalladi Haruna Daurawa Rasuwa

Posted onFebruary 2, 2025February 2, 2025

Allah Ya yiwa Alhaji Danladi Haruna rasuwa a daren Asabar, yanzu haka anyi Janaizar sa a gidansa dake Daurawa kusa da makabartar Tarauni Kano Allah …

FB IMG 1735236756462
Jigawa, Labarai

Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Babban Ɗan Gwamnan Jigawa ya sake mutuwa

Posted onDecember 26, 2024December 26, 2024

Kwana ɗaya bayan rasuwar majaifiyar Gwamnan Jigawa, Umar Namadi ya rasa babban ɗan sa a haɗarin mota Sakataren yaɗa labarai na gwamnan, Hamisu Gumel ne …

FB IMG 1735129568614
Jigawa, Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Gwamnan Jigawa rasuwa

Posted onDecember 25, 2024December 25, 2024

Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi, rasuwa. Ta rasu da safiyar ranar Laraba, 25 ga watan Disamba, …

FB IMG 1732194647888
Kano, Labarai

Innalillahi Wa inna Ilaihir Raju’un! Allah ya yiwa Surajo Mawakin Kano Pillars Rasuwa

Posted onNovember 21, 2024November 21, 2024

ALLAH  ya yiwa Siraja Ibrahim (Pillars) rasuwa za’ayi Jana’izar sa a Masallacin Sheikh Khalifa Isyaka Rabi’u dake Goron Dutse da karfe 4:00 na yamma. Ya …

Sarkin Fulanin Gaya
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa Sarkin Fulanin Gaya rasuwa

Posted onNovember 11, 2024November 11, 2024

Allah ya yiwa Alh.Aminu Ibrahim (Sarkin Fulanin Gaya) rasuwa. Za’ayi jana’izarsa a yau Litinin da karfe 1:00 na rana a garin Tsangaya dake karamar hukumar …

Musa Ɗan Birni
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa fitaccen ɗan siyasar nan wanda Dr Mamman shata ya wake Musa Ɗan Birni Rasuwa

Posted onOctober 20, 2024October 20, 2024

Allah ya yi wa fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon kakakin jam’iyyar PDP na jihar Kano, Alhaji Musa Danbirni Fagge, rasuwa. Za a gudanar da …

Dambe
Al Ajabi, Labarai

Ajali! Wani wawan naushi yayi sanadiyar mutuwar wani mai rabon fada a Adamawa

Posted onOctober 16, 2024October 16, 2024

Wani mai suna Markus Dali mazaunin Sina Kwande a karamar hukumar Michika a jihar Adamawa ya rasa ransa yayin da ya ke kokarin rabon faɗa …

Zazzau
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa Ɗan Isan Zazzau rasuwa a hatsarin mota

Posted onOctober 8, 2024October 8, 2024

Allah Ya yi wa Dan Isan Zazzau, Alhaji Umar Shehu Idirs, rasuwa a wani hatsarin mota da ya auku da yammacin ranar Talata. Dan Isan …

Ahmed Isah
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un!Allah Ya Yiwa Ahmad Isah Koko Makarancin Littafin Rai Dangin Goro Rasuwa

Posted onSeptember 19, 2024September 19, 2024

Allah yayi wa Shahararren ɗan jaridar nan Ahmad Isah Koko rasuwa. Malam Ahmad Koko, ya rasu ne a yau Alhamis bayan fama da jiyya, yayin …

Mal Ahmad
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wainna Ilaihir Rajiun. Allah Ya yiwa Malam Ahmad Kofar Naisa Rasuwa

Posted onSeptember 5, 2024September 5, 2024

Allah ya yiwa Mal Ahmad Garba kofar Na’isa Rasuwa, ya rasu ne bayan fama da rashin lafiya da yayi. Kafin rasuwarsa tsohon Director Operations, ne …

Screenshot 20240901 093549 Chrome
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Shahararren Mawakin IBB, Garba Gashuwa Rasuwa

Posted onSeptember 1, 2024September 1, 2024

Allah ya yiwa Shahararren Mawakin tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida Alh Garba Gashuwa Rasuwa Sanarwar ta fito ne daga bakin yar sa Maryam Garba …

FB IMG 1723876974198
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un! Allah ya yiwa Mahaifiyar Farfesa  Attahiru Jega Rasuwa

Posted onAugust 17, 2024August 17, 2024

Allah ya yiwa Mahaifiyar tsohon hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Attahiru Jega Hajiya Hauwa Muhammadu Jega Rasuwa Hajiya Hauwa ta rasu tana …

FB IMG 1719820569739
Labarai, Mutuwa

Yadda Aka Yi Jana’izar Surukar Tsohon Shugaban Najeriya Buhari A Zariya

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

An yi jana’izar matar surukin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Muhammad Sani Sha’abban. A ranar Lahadi aka yi jana’izar Hajiya Bilkisu a unguwar GRA …

FB IMG 1719185685746
Labarai, Sokoto

Gwamna Ya Mika Taaziyyar Rasuwar Babban Malami Sheilkh Mode Abubakar

Posted onJune 24, 2024June 24, 2024

Gwaman jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto ya bayyana kaduwa akan rasuwar daya daga cikin mashahurran malaman addinin Musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Mode Abubakar. Alfijir …

Posts pagination

‹ 1 2 3 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab