Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Yan Bindiga

IMG 164800 091125 1762703288525
Labarai, Tiktok

Ƴan bindiga sun kashe wata matashiya da ta yi suna a Tik-Tok

Posted onNovember 9, 2025November 9, 2025

Jama’a da kungiyoyi ne ke ci gaba da Allah wadai biyo bayan kisan matashiya Mariama Cisse ‘yar shekara ashirin da biyar da ta yi suna …

FB IMG 1760198620995
Kano, Labarai

Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku, Sun Yi Garkuwa Da Wasu A Kano.

Posted onNovember 2, 2025November 2, 2025

Sabbin hare-haren da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai a kan iyakokin Kananan Hukumomin Shanono da Tsanyawa na Jihar Kano sun yi sanadiyyar mutuwar …

FB IMG 1710620938451
Katsina, Labarai

Ibtila’i! Ƴan bindiga sun kashe masallata 13 a Katsina

Posted onAugust 19, 2025August 19, 2025

Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa ’yan bindiga sun kashe mutane 13 a yayin sallar Asuba ranar Talata, a wani harin ramuwar gayya da …

IMG 20250321 183608
Katsina, Labarai

Labari Mai Dadi: Sojoji sun ceto mutum 84 da ’yan bindiga suka sace a Katsina

Posted onMarch 21, 2025March 21, 2025

Dakarun Sojin Najeriya sun kuɓutar da mutum 84 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Kankara a Jihar Katsina. Kwamishinan Tsaro …

FB IMG 1739361414670
Labarai, Yan Bindiga

Yan bindiga Sun Buƙaci Naira miliyan 350 kuɗin Fansar Daractan APC Na Kasa.

Posted onFebruary 12, 2025February 12, 2025

Daga Aisha Salisu Ishaq Ƴan bindigan da su ka sace Dakta Adekunle Raif Adeniji, Daraktan Gudanarwa na Sakatariyar  Jam’iyyar APC a Abuja, sun nemi a …

IMG 20250212 WA0213
Katsina, Lafiya

‘Yan Bindiga Da Dama Sun Miƙa Wuya Tare Da Ajiye Makamansu Bayan Shan Gumurzu Da Sojoji A Katsina

Posted onFebruary 12, 2025February 12, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wasu shuwagabannin ‘yan bindiga waɗanda suka addabi yankin Batsari, Safana da Jibia a jihar Katsina, sun miƙa wuya tare da aje …

B9
Labarai, Sokoto

Ta’addanci! Yan bindiga sun sace wata amarya da kewayenta a Sokoto

Posted onDecember 8, 2024December 8, 2024

‘Yan bindiga sun sace amarya da kawayenta su hudu a karamar hukumar Sabon Birni, jihar Sakkwato. Harin ya faru ne a ranar Asabar a kauyen …

FB IMG 1710620938451
Labarai, Yan Bindiga

Ta’addanci! ’Yan Bindiga Sun Sace Mutane 150 Da Shanu 1,000 Bayan Kisan Sarkin A Gobir

Posted onAugust 26, 2024August 26, 2024

Sun sace mutane 150 da shanu kimanin 1,000 kwanaki ƙalilan bayan sun hallaka Sarki Isa Muhammad Bawa Alfijir Labarai ta rawaito aƙalla mutane 150 ne …

FB IMG 1710620938451
Labarai, Yan Bindiga

Ta’addanci! Yan Bindiga Sun Sungume kwamishina Da Matarsa, Sun Kuma Kashe Hadiminsa

Posted onAugust 17, 2024August 17, 2024

Bayan garkuwa da mutum 11 a Dutse-Alhaji, ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutum 23, a Bwari yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan …

FB IMG 1710620938451
Abuja, Labarai

Masu Garkuwa Sun Harbi Jarogan APC Sun Sace ’Ya’yansa A Abuja

Posted onJuly 15, 2024July 15, 2024

Yan bindiga sun harbi wani jagoran Jam’iyyar APC tare da yin awon gaba da ’ya’yansa biyu da wasu makwabtansa a Abuja. Alfijir labarai ta ruwaito …

FB IMG 1709368775063
Labarai, Ta addanci

Rashin Imani! Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Jariri Dan Wata 4

Posted onMay 7, 2024May 7, 2024

Maharan sun kutsa har cikin uwar dakin ma’aurata suka dora musu bindiga a kai, sannan suka kwace jaririn suka tsere Alfijir labarai ta rawaito ’Yan …

Screenshot 20240505 083246 Facebook
Kaduna, Labarai

Ta’addanci! Yan Bindiga Sun Kashe Tare Da Kona Gidan Dagaci Mal Kabiru

Posted onMay 5, 2024May 5, 2024

Wasu ‘yan bindiga sun kashe Malam Kabiru Mohammed, Dagacin garin Marke da ke unguwar Dandamisa a karamar hukumar Makarfi a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Sokoto

Rundunar Yan sanda Najeriya Sun Kama Wasu Gawurtattun Yan Ta’adda A Sakoto

Posted onApril 22, 2024April 22, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a harin kasuwar kauyen Sokoto da ya yi sanadin mutuwar …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab