Daga Aminu Bala Madobi Karamin ministan tsaro Dr. Bello Matawalle ya bayyana bacin ransa kan yadda ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga ke cin karensu ba …
Daga Aminu Bala Madobi Karamin ministan tsaro Dr. Bello Matawalle ya bayyana bacin ransa kan yadda ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga ke cin karensu ba …
Al’ummar Ƙauyen Matusgi da ke Talatar Mafara a jihar Zamfara sunyi nasarar hallaka ‘yan bindiga 37 Alfijir Labarai ta rawaito lamarin ya faru ne bayan …
DPO din Wasagu a jihar Zamfara, SP Halliru Liman ya rasu, inda rahotanni su ka tabbatar da cewa wani soja ne ya harbe shi a …
Locals and security sources also offered hints on how the bandits operating in the state acquire weapons Interviews with locals, security agents, aviation experts, government …
Ana zarginsa da hannu wajen taimakawa ta’addanci da sauran laifuka a yankin arewacin Najeriya. Alfijir labarai ta ruwaito Bashir Hadeija, na hannun daman karamin ministan …
Jihohin arewacin Nijeriya su ne suka fi fama da matsalar tsaro, inda ‘yan bindiga da masu sace mutane domin neman kudin fansa, suka addabi yankin, …
Gwamnatin Amurka tana da iyakacin ikon ba da agajin gaggawa ga ‘yan kasar Amurka a yankuna da dama na Najeriya saboda yanayin tsaro.” Alfijir Labarai …
Ya kamata a ceto su daga hannun waɗannan mutane waɗanda suke cutar da su suna kashe su, sun hana su noma, suna yi wa matansu …
Ya ƙara da cewa, jami’an tsaron da ke sintiri a waɗannan hanyoyi sun haɗa da sojojin ƙasa, sojojin sama da ‘yan sanda Alfijir Labarai ta …
Shu’aibu Ibrahim Gusau Shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) reshen jihar Zamfara, Sani Mustapha, ya Baje Kolin wasu mutane 27 da ake zargi da …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun sami nasarar ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su, bayan …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito sakamakon irin fitowar da Mata sukayi kwansu da kwarkwatan su wurin jefa kuri’a a kasannan , ciki har …
Alfijr ta rawaito ƴan bindiga da ake zargin ‘yan daba ne sun kai hari kan matar dan takarar gwamna a jam’iyyar PDP a jihar Zamfara, …
Alfijr ta rawaito hukumar hisba reshen jihar Kebbi ta yiwa wani matshi aski mai taken talkobo a babban birnin jihar Kebbi, Birnin Kebbi. Matashin yaron …
Alfijr ta rawaito Kotun kolin Najeriya ta dage ci gaba da sauraren karar kan shirin musanya naira na babban bankin Najeriya (CBN) har zuwa ranar …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Jariri dan wata tara da haihuwa wanda aka haifa tare da laluran rashin lafiya a Saminaka Quarters, dake …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna Bello Muhammad Matawalle ta bada Umurnin Kama Duk wani wanda yaki karbar …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito bisa ka’idojin da Gwamnatin Jihar zamfara ta fitar na cewa duk lokacin da zata rantsar da wani wanda …
Daga Shu’aibu I. Wanzan Alfijr ta rawaito gwamna Bello Mohammed (Matawallen Maradun) ya dakatar da gangamin yakin neman zaben sa a karamar hukumar Bukkuyum domin …