Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya roki ‘yan Najeriya da su ci gaba da kasancewa masu saka ran gyaruwar ƙasar a yayin da ake fuskantar …
A ranar Asabar din da ta gabata ne fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gurfana a gaban wata …
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kai farmaki a wata maɓoyar fitaccen sarkin ƴan ta’addan nan, Bello Turji, inda su ka lalata masa wurin ajiyar …
Gwamnatin Jihar Neja ta ba da umarnin hana motocin da suka fito daga Maje hawa gadar Dikko. Gwamnan jihar Mohammed Umar Bago ya ba da …
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya ce amincewar da kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta yi kan kudirin dokar haraji abin a …
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta bankado wani waje da ake kyautata zaton cewa ana koyar da damfara a birnin …
Daga Khadija Ibrahim Bauchi Kotun koli ta Minna a Jihar Neja ta yanke hukuncin kisa ta rataya kan wata mata, Amina Aliyu da ‘yar uwarta, …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban kwamitin gidaje da muhalli na Majalisar Wakilai, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya yi kira da a gaggauta sulhunta tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa …
Daga Aminu Bala Madobi Fadar shugaban kasa ta sanar da cewa daga karshen watan Janairu, kananan hukumomi a fadin Najeriya za su fara karbar kason …
Wani lauya mai zaman kan sa a jihar Kano Barista Haruna Musa Muhammad, ya yi ƙorafi a gaban babbar kotun tarayya da ke zamanta a …
Kungiyar gamayyar masu shiga Kafafen yada labarai na jihar Kano, sun kawowa Kwamishinan Yada labarai da al’amuran cikin Gidan Comr. Ibrahim Abdullahi Waiya ziyara a …
Wata Kotun Majistare mai lamba 70 a jihar Kano ta tsare wasu mutane hudu a gidan yari bisa samun su da laifin hada baki wajen …
Gwamnatin Tarayya ta mayar da martani kan kalaman Sarkin Kano na 16, Khalifa Muhammad Sanusi II na cewa ba zai taimaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu …
A Federal High Court in Abuja has ordered the release of Bashir Hadejia, a politician and businessman, declaring his arrest and detention by the police …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa da duniya a Hadaddiyar Daular Larabawa cewa Najeriya a shirye take ta hada kai da sauran kasashe domin gina …
Almajirai da ƴan jari-bola mazauna babban birnin tarayya Abuja da suka hada har da kananan ƴan kasuwa, da sauransu, sun shigar da kara akan ministan …
Wasu alƙaluman ƙwararru da ke sanya idanu kan wutar dajin Los Angeles can a jihar California ta Amurka sun nuna yadda adadin ɓarnar da wutar …
Kotun Shari’ar Muslunci dake Sharada Hisba, ta umarci Sheik Abdallah G/Kaya da Sheik Ibrahim Isa Makwarari da suyi sulhu bayan shigar da kara akan zargin …