‘Yan sanda sun cafke Sadiq Sani Sadiq, magatakarda mai kula da harkokin kudi na Babbar Kotun Shari’a dake Goron Dutse a Jihar kano, domin ci …
‘Yan sanda sun cafke Sadiq Sani Sadiq, magatakarda mai kula da harkokin kudi na Babbar Kotun Shari’a dake Goron Dutse a Jihar kano, domin ci …
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi barazanar cewa zai iya fitar da Umarnin Shugaban Ƙasa (Executive Order) domin a rika sakin kuɗaɗen rabon tarayya …
Fitaccen dan jarida kuma mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum, Bash M Bash, ya bayyana cewa durkushewar harkokin masana’antu a Kano, shi ne …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matukar godiyarsa ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu bisa amincewar da ya bayar na sa hannun Gwamnatin …
Babban magatakardar kotunan, Alhaji Abubakar Haruna Khalil, ne ya tabbatar da hakan a yayin da ya zanta da Premier Radio, inda ya ce hukumar na …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya warware ƙarin girma har ninki biyu da ya yi wa dogarinsa, Nuruddeen Yusuf, biyo bayan caccaka da ya sha daga …
Shugaban hukumar kula da albarkatun man Fetur NMDPRA Injiniya Farouk Ahmed ya yi murabus daga mukaminsa. Hakan ya biyo bayan taƙaddama tsakaninsa da Alhaji Aliko …
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kaso na uku kuma na ƙarshe na biyan kuɗaɗen garatuti ga tsaffin kansiloli 1,371 da suka …
Ahmed Musa ya sanar da yin ritaya daga buga wasan ƙwallon ƙafa a matakin ƙasa da ƙasa, inda ya kawo ƙarshen shekaru 15 da ya …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya janye shirin da ya yi na kafa wata Hisbah mai zaman kanta da ake kira Hisbah …
Allah Ya karbi rayuwar tsohon Alkalin Alkalan Nigeria Justice Ibrahim Tanko Muhammad, dan asalin garin Giade jihar mu na Bauchi Marigayi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari …
Kamfanin Man Fetur na Ɗangote ya sanar da cewa gidajen mai da ke sayen fetur daga matatar sa za su fara sayar da litar fetur …
An yi zargin wani mutum da yanka wani Ladani mai suna Malam Zubairu a Masallacin Yusuf Garko da ke yankin Maraba a unguwar Hotoro da …
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ta kafa wani kwamitin kar-ta-kwana domin tunkarar barazanar tsaro da ke kara ta’azzara a tashoshin …
Daga Aisha Salisu Wata mummunar gobara da ta tashi a ranar Asabar ta lalata gidaje huɗu daga cikin biyar na gidajen kwana masu ɗakuna uku …
A ƙoƙarinsa na inganta hanyoyin zirga-zirga da sauƙaƙa rayuwar al’ummar Karamar Hukumar Rimin Gado, Zababben Shugaban Karamar Hukuma, Hon. Muhammad Sani Salisu Jili, ya kaddamar …
Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da umarnin zartarwa da ya haramta wata kungiya da ke aiki da sunan “Independent Hisbah Fisabilillahi”. Wannan umarni da Gwamna …
Kwamishina Ma’aikatar yaɗa labarai da Harkokin Cikin Gida, Kwamrade Ibrahim Abdullahi Waiya ya bukacin ƙungiyar ‘yan jaridar dake amfani da kafar sadarwa ta intanet dasu …