
Tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Kabiru Turaki (SAN), ya gurfana a gaban Kotun Majistare da ke shiyya ta biyu a Abuja, kan zarge-zarge da su …
Tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Kabiru Turaki (SAN), ya gurfana a gaban Kotun Majistare da ke shiyya ta biyu a Abuja, kan zarge-zarge da su …
Wani bincike da jaridar Blueprint Manhaja ta gudanar ya nuna cewa, babu ƙamshin gaskiya a rahoton da aka wallafa da ke nuna cewa, jami’an Hukumar …
Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta bayyana cewa Sama da mutanen Arewa Miliyan 60 Suka Nuna goyon Bayan Su ga Shugaban Kasa Bola Tinubu domin ya …
Daga A’isha Salisu Ishaq Jami’ai sun ce an kuɓutar da tara daga cikin fasinjojin yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike don ceto …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta haramta yawon dare, ta hanyar takaita zirga-zirga daga kare 12 na dare zuwa 5 na …
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya amince da naɗin Dakta Asiya Abdullahi Umar Ganduje a matsayin daraktar sashen kula da al’umma da raya yankunan karkara a …
Daga Aminu Bala Madobi Fitaccen mai bincike kuma mai fafutukar kare haƙƙin bil’adama a ɗan asalin Najeriya, mazaunin kasar Ingila, Dr. Idris Ahmed ya bayyana …
Daga Aisha Salisu Ishaq Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauye-sauyen shugabanci a jami’o’in gwamnatin tarayya da dama da su ka hada da …
Daga Aminu Bala Madobi Kwamitin gyaran kundin tsarin mulki na Majalisar Wakilai, ya ce ya karɓi buƙatar kirkiro jihohi 31 daga sasan ƙasar, domin ƙara …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga A’isha Salisu Ishaq Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudirin kafa hukumar tsaro mallakin jiha. Matakin ya biyo bayan zazzafar muhawara akan wasu …
Daga A’isha Salisu Ishaq Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero OFR, yayi wata ganawa ta sirri da Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu mintina …
Daga Rabi’u Usman Gwamnatin kano ta ja kunnen yan kwangilar ayyukan kananan hukumomin kano dasu tabbatar da sunyi aiki me inganci kamar yanda suka yi …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Tinubu ya amince da shekarun ritaya ga likitoci da sauran ma’aikatan kiwon lafiya daga shekaru 60 zuwa 65. Dakta …
Hukumar aikin hajji ta Najeriya NAHCON ta ƙara wa’adin biyan kuɗin aikin hajjin bana zuwa ranar 10 ga watan Fabrairun 2025. A cikin wata sanarwa …
Rahotanni daga Yola, babban birnin jihar Adamawa na cewa gobara ta tashi a lokacin da wata tankar dakon man fetur ke sauke mai a wani …
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ke neman tilastawa majalisar dokokin kasar fara yunƙurin …
Daga Aisha Salisu Ishaq Majalisar zartaswar Najeriya ta Amince da Biliyan 159 don ayyukan raya ababen more rayuwa a Abuja. Alfijir labarai ta rawaito Mariya …