Aƙalla mutane 50 ne suka mutu yayin da aka yi garkuwa da mata da yara da dama a wani hari da aka kai wani ƙauye …
Aƙalla mutane 50 ne suka mutu yayin da aka yi garkuwa da mata da yara da dama a wani hari da aka kai wani ƙauye …
Da yake bayanin nadin lokacin da suka kawo ziyara fadar Sarkin dake Gidan Nassarawa Babban mai tsare tsare na ƙasa da kuma mataimakin Shugaban kula …
Akalla shaguna 50 ne ake hasashen sun kone sakamakon gobara da ta tashi da asuba a kasuwar Kwalemar Fatima Simra da ke unguwar Dakata, yankin …
Hukumar Leƙen Asiri ta Soji (DIA) ta miƙa Malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Abdulkadir Zariya, hannun Hukumar Farin Kaya (DSS), domin ci gaba da bincike …
Gobara ta kara tashi a wani yanki da ke kasuwar Singa yau Alhamis, wannan karo na uku kenan ana haɗuwa da wannan masifar gobarar Yanzu …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bada jimillar N93.8 miliyan a matsayin tallafin karatu ga dalibai 179 ‘yan asalin Jihar Kano da …
Fitacciyar mai gabatar da shirye-shirye a Kano, Hajiya Lami Hafsat Maccido, wadda ta kasance mace ta farko da ta fara fitowa a gidajen talabijin na …
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, ta umarci Musulman ƙasar su fara azumin Watan Ramadan a ranar Laraba 18 ga watan Fabrairun 2026. Matakin na …
Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1447 Bayan Hijra a Yau Din nan. Wannan ganin watan ya sanya za a …
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karɓi baƙuncin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Goshwe Yilwatda da sauran jagororin jam’iyyar na jihar Kano a gidan …
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, zai jagoranci babbar tawagar gwamnatin tarayya zuwa Kano bisa umarnin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin jajantawa da kuma tallafa …
Shugaban kasa, Bola Tinubu, zai kai ziyara ta aiki jihar Adamawa ranar Litinin, kasa da sa’o’i 48 bayan irin wannan ziyara da ya kai a …
Gwamnan Kano ya sauke Buba Galadima daga Shugaban Hukumar Gudanarwar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kano. Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da Daraktan Yaɗa …
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya musanta zargin cewa yana da hannu a ɓacewar Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata, tare da …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da zargin da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi masa dangane da bacewar …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Wakilan Najeriya za ta gudanar da zaman gaggawa ranar Talata domin sake duba Kudirin Gyaran Dokar Zaɓe (Electoral Act Bill), …
Wata kotu a Kano ta yanke wa jarumar Kannywood, Samha Inuwa, hukuncin daurin watanni shida. Mai shari’a S.M. Shuaibu na babbar kotun tarayya da ke …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …