Majalisar Dattawan Najeriya ta fara yunkurin ɗaukar matakai rage kashe dala biliyan 2 da ake amfani da su wajen shigo da shinkafa daga ƙasashen waje, …
Majalisar Dattawan Najeriya ta fara yunkurin ɗaukar matakai rage kashe dala biliyan 2 da ake amfani da su wajen shigo da shinkafa daga ƙasashen waje, …
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta isa ginin Majalisar Taraiya a yau Talata, inda ta shiga ofishinta bayan kammala hukuncin dakatarwar watanni shida da aka yi mata. …
Kwamitin wucin gadi da ke kula da lamarin Jihar Rivers ya gayyaci Kantoman riko na jihar, Vice Admiral Ibok-Ete Ibas (mai ritaya.), da ya bayyana …
A majalisar dattijai shugaban majalisar, Godswill Akpabio ya karanta wasikar shugaban ƙasa da neman amincewar majalisar kan dokar-ta-ɓacin. Daga nan ne sai majalisar ta shiga …
Daga Aminu Bala Madobi …Rantsar da mai rikon mukamin gwamna kafin Majalisa ta yanke hukunci karan-tsaye ne ga tanadin doka, janyo ce-ce-ku-ce. Shugaban Kasa Bola …
Sanata Natasha ta bayyana ƙarin wasu tuhume, tuhumen da take yiwa shugaban majalisa Akpabio, a wata tattaunawa da tayi a gidan talabijin na ARISE Natasha …
Matsalata a Majalisar Dattawa ta fara ne lokacin da na ki yarda da tayin lalata na Akpabio, in ji Natasha Akpoti, inji yar majalisa Natasha. …
A ranar Alhamis ne zauren majalisar dattawan Najeriya ya dauki zafi lokacin da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Kogi ta tsakiya, ta fito fili ta …
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya ce amincewar da kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta yi kan kudirin dokar haraji abin a …
Sanata Adams Oshiomhole na jam’iyyar APC wanda ke wakiltar Edo ta Arewa a yau Litinin ya tambayi Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare …
Majalisar dattawa ta fara daukar matakai na maido da martabar kudin Najeriya ta hanyar haramta amfani da kudaden ƙasashen waje wajen biyan kudi da hada-hadar …
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Barau Jibrin ne ya sanar da hakan lokacin zaman majalisar na ranar Laraba. Sanata Barau ya ce an umarci kwamitin …
Kwamatin Majalisar Dattawan Najeriya da ke nazari kan dokar zaɓe ya bayar da shawarar rage albashin ‘yanmajalisa da kuma masu muƙaman gwamnati. Alfijir Labarai ta …
An fitar da cikakkun bayanai kan sabon kudiri da aka gabatar a majalisar dattawa a da nufin samar da hukumar zabe mai zaman kanta da …
Majalisar dattawa ta bukaci masu shirya zanga-zangar a fadin kasar da su dakatar da shirye-shiryensu su kara bawa Gwamanti lokaci domin warware matsalolin ƙasar Alfijir …
Sanata Ali Ndume, ya ki amincewa da nadin da aka yi masa a matsayin shugaban kwamitin majalisar dattawa kan harkokin yawon bude ido. Shugaban Majalisar …
Daga Aminu Bala Madobi Bayan tsige shi daga Bulaliyar Majalisa jam’iyyar APC ta umarce shi da ya fice daga jam’iyyar Alfijir labarai ta ruwaito majalisar …
Majalisar Dokokin Najeriya ta Kafa Kwamitin da zai bawa Sarakuna Matsuguni Acikin Kundun tsarin Mulkin Kasa. Za a yiwa Sarakunan Najeriya Matsuguni a cikin kundin …
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya jaddada cewa gwamnoni na karkatar da kuɗaɗen da gwamnatin tarayya ke bai wa ƙananan hukumomi suna sha’anin gaban …