Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta cewa sun mamaye harabar babban bankin Najeriya, a ranar Litinin, kamar yadda ake yada …
Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta cewa sun mamaye harabar babban bankin Najeriya, a ranar Litinin, kamar yadda ake yada …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 740 / Siyarwa …
Alfijr ta rawaito ma’aikatar Hajji da Umrah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da cewa an rage kudin inshora ga masu aikin Umrah na kasashen waje …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Plateau ta samu nasarar ceto DPO din Pankshin, SP Nwapi Augustus, wanda wasu ƴan bindiga su ka …
Alfijr ta rawaito wata amarya mai suna Khadija Abdullahi ta gamu iftila’in rasa idonta guda daya a hannun jami’an bijilanti a yankin shagalin bikinta a …
Alfijr ta rawaito Wata babbar mota dauke da magoya bayan jam’iyyar PDP sama da 70 ta yi Mummunan hatsari a jihar Filato, inda mutane da …
Alfijr ta rawaito wata tankar dakon man fetur ta kone a wani gidan mai na AA Rano, daura da babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja, a …
Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Mauritania domin karbar lambar yabo ta zaman lafiya a ranar Litinin 16 ga watan Janairu, …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Lahadi a Kasuwar Wapa Siya = 740 / Siyarwa …
Alfijr ta rawaito da yammacin ranar Asabar wata mummunar gobara ta tashi a hedikwatar yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai. Gobarar ta tashi …
Daga Shu’aibu I. Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya bayyana cewa zasu gurfanar da wadanda ake zarginsu da daukar …
Alfijr ta rawaito Shugaban Kamfanin man Fetur na Nijeriya NNPC Limited Mallam Mele Kyari ya sanar a yau cewa za a fara aikin hako rijiyar …
Alfijr ta rawaito Jami’in ‘yan sanda makamin DPO ya rasa ransa yana cikin barci. Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tabbatar da mutuwar Mojeed Adebayo …
Alfijr ta rawaito Zubairu Mato, Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC reshen jihar Kano, ya ce hukumar ta kama mutane 11,557 da ake zargi …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai Siya = 738 …
Alfijr ta rawaito hakan ya biyo bayan karar da Wani matashi ya kai kotun, yana rokon Kotun Musulincin da ke zamanta a unguwar Hotoro a …
Alfijr ta rawaito a zaman da aka gudanar a ranar juma a 13/1/2023 Alh Inuwa mijin AsiyaBalaraba Ganduje, ya bayyanawa Kotu cewa Balaraba ta bude …
Alfijr ta rawaito wata shaida da lauyan Ɗan China Muhammad Dan’azumi ya jagoranta, Mista Geng-Quangrong ya shaidawa kotun abin da ya faru a ranar da …
Alfijr ta rawaito an gurfanar da tsohon VC na ABU Farfesa Ibrahim Garba da Ibrahim Shehu Usman, tsohon mataimakin shugaban jami’ar Ahmadu Bello da ke …