Alfijr ta rawaito Wani ɗailibin ajin ƙarshe a kwalejin fasaha ta tarayya ta Oko da ke jihar Anambra ya kashe kansa saboda budurwarsa ta juya …
Alfijr ta rawaito hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar fasinjoji 9 a lokacin da motar su ta shiga Ƙwace ta fada …
Alfijr ta rawaito Rundunar Yansandan jihar Katsina tayi nasarar cafke wata mata mai shekaru sha 18 da ake zargin ta da kashe dan kishiyarta ta …
Alfijr ta rawaito Jami’an tsaron Jamhuriyar Nijar sun damke Mawaki Mr 442 da Ola, har an Aike dasu gidan Kaso Fitaccen mawakin Hipop dinnan wanda …
Alfijr ta rawaito fitattun ƴan Kasuwa ‘Dan Kasuwa Kuma masu Tallafawa Al’umma, Alhaji Aminu Dantata, da Abdulsamad Rabiu, wanda ya kafa kungiyar BUA, a ranar …
Alfijr ta rawaito Yayin da ake shirin fara zaben 2023 cikin kasa da kwanaki dari, fitaccen dan jarida kuma mai magana da yawun shugaban kasa, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina ta kama dagacin kauyen Gobirau da ke Ƙaramar Hukumar Faskari bisa zargin hada baki da ƴan …
Alfijr ta rawaito Wani dan kasar Laberiya mai suna @Realcharley22, dandalin sada zumunta na Tiktok ya dakatar da shi, saboda yada labaran karya kan da …
Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin ranar Juma’a da mai shari’a Charles Agbaza na babbar kotun tarayya da …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kuma ba da umarnin a dauki matakin gaggawa wajen aiwatar da shirin inganta albashi da …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. Dollar …
Alfijr ta rawaito Jihohin Arewa shida ne ke da ‘yan Najeriya miliyan 42.75 da ke fama da talauci, kamar yadda bayanai suka tabbatar. Jihohin-Kano, Kaduna, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kashe ‘yan bindiga 7 a kauyen Kumbashi da ke karamar hukumar Mariga ta jihar. Kwamishinan ‘yan …
Alfijr ta rawaito a kalla mutane 47 ne suka mutu, 180 suka samu raunuka a hadarurrukan mota 52 daban-daban da suka faru daga watan Mayu …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da cire Birgediya-Janar Muhammad Kakuh Fadah, wanda shine babban Darakta Janar na masu yi wa kasa …
Alfijr ta rawaito hukumomin leken asiri da dama kamar Sashen Tsaro, Hukumar leken asiri ta Kasa, da hukumar leken asiri ta Defence sun ga an …
Alfijr ta rawaito hukumar EFCC a ranar Alhamis sun bayyana cewa an sanya karin wasu gwamnonin da ke ci gaba da sa ido a kan …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Alhamis a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. Dollar …
Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga, da suka kai hari kan al’ummar Maikatako, a karamar hukumar Bokkos ta Jihar Filato, sun kashe mutum tara na …
Alfijr ta rawaito Wata sanarwa da mai magana da yawun So-Safe Corps, Moruf Yusuf ya fitar, ta bayyana wanda ake zargin Ojo Fagbenro mai shekaru …