Kakakin Rundunar ‘Yan sandan SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce Barakita yana daga cikin ‘Yan daban da suke nema ruwa a Jallo. Wanda a karshe, …
Kakakin Rundunar ‘Yan sandan SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce Barakita yana daga cikin ‘Yan daban da suke nema ruwa a Jallo. Wanda a karshe, …
Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji Ojo, ya bayar da umarnin a gaggauta bincikar yadda ake ciyar da fursunonin gidan gyaran hali na Afokang dake …
Allah ya yiwa Shahararren Mawakin tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida Alh Garba Gashuwa Rasuwa Sanarwar ta fito ne daga bakin yar sa Maryam Garba …
Al’umma a jihar Kano sun yi kukan kura sub kama gawurtaccen ɗan baban nan mai suna Abba Burakita a titin zuwa gidan gwamnati. Alfijir Labarai …
A tragic incident occurred in the Makwarari area of Kano State, where heavy rains led to the collapse of a residential building on Friday. The …
Wata kotun majistare da ke Kano ta tsare Muktar Dahiru, dan jarida, bisa zarginsa da yin wani rubutu da ya wallafa a Facebook, inda aka …
As a result of the recent ruling by the Supreme Court requiring states to hold Local Government Council elections by October 2024, the Kano State …
Wani matashi mai aikin sharar jirgin sama na Kamfanin Kula da Harkokin Jiragen Sama na Nijeriya (NAHCO), Auwal Ahmed Dankode, ya nuna gaskiya, yayin da …
Gwamnatin jihar Kano ta fara mayar da shaguna, da rumfuna, da wuraren zama a filin Sallar Idi a Kano, wadanda aka rusa a watan Yunin …
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya nada Abubakar Adamu Rano kujerar shugaban gidan Radio Kano bayan rikon kwarya da sha shafe watanni yana gabatarwa. …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin da yake kaddamar da tsarin tattara kudaden haraji da aiwatar da asusun bai daya ajihar Kano …
Gwamnatin jihar Adamawa ta fara biyan mafi karancin albashi na Naira dubu 70 ga ma’aikatanta. Alfijir Labarai ta rawaito rahotanni sun tabbatar da cewa ma’aikata …
Shugaba Tinubu ya sha alwashin amfani da damar da yake da ita wajen ci gaba da samar wa sojoji kayan aiki da makamai, domin gudanar …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin tarayya ta sanar da karin kudaden karbar Passport din Najeriya daga ranar 1 ga Satumba Alfijir labarai ta ruwaito hakan ya fito ne ta …
Da sanyi asubahin ranar Alhamis, 22 ga watan Agusta, 2024, wata motar dakon giya ta fada gefen gabar kogin Kano, dake garin Chalawa dake kan …
The Kano State Independent Electoral Commission, KANSIEC, has said it is ready to recruit more than 44,222 ad-hoc staff to conduct the local government elections …
From Aminu Bala Madobi Bello Habib Galadanchi a.k.a Dan Bello, A Native of Kano State, Nigeria was born in State College, Pennsylvania on December 12, …
Gwamna Kano ya musanta labarin zargin da Dan Bello ya yi na kwangilar da aka ce an bayar a kwanan nan domin samar da magunguna …