Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, zai jagoranci babbar tawagar gwamnatin tarayya zuwa Kano bisa umarnin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin jajantawa da kuma tallafa …
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, zai jagoranci babbar tawagar gwamnatin tarayya zuwa Kano bisa umarnin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin jajantawa da kuma tallafa …
Shugaban kasa, Bola Tinubu, zai kai ziyara ta aiki jihar Adamawa ranar Litinin, kasa da sa’o’i 48 bayan irin wannan ziyara da ya kai a …
Gwamnan Kano ya sauke Buba Galadima daga Shugaban Hukumar Gudanarwar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kano. Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da Daraktan Yaɗa …
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya musanta zargin cewa yana da hannu a ɓacewar Abubakar Idris, wanda aka fi sani da Dadiyata, tare da …
Gwamnan ya umarci Ma’aikatar Lafiya ta Kano da ta tabbatar an ba dukkan waɗanda hatsarin ya rutsa da su kulawar lafiya kyauta Gwamnan Kano, Abba …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhuWannan wasiƙa ba ta zuwa da zagi, ba ta zuwa da tayar da hankali, kuma ba ta zuwa da nufin nuna yatsa …
Majalisar dokokin jihar Kano a ranar Asabar ta karyata jita-jitar da ke yawo na cewa ana shirin tsige mataimakin Gwamnan jihar, Aminu Abdulsalam-Gwarzo. Majalisar ta …
Ƙungiyar Lauyoyin Nijeriya (NBA) ta ce ta yanke shawarar shigar da ƙorafi ga Rundunar ’yan sandan Nijeriya da sauran hukumomin tsaro domin a binciki ikirarin …
Wani mummunan ibtila’in gobara da ya faru a kasuwar kayan abinci ta Singa a jihar Kano, da kusan karfe uku na daren Lahadi ta haddasa …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Abubakar Ibrahim Matawalle a mai riƙon Babban Daraktan Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar. Wannan na cikin …
Best Medix 24 ya samo hanyoyin sarrafa magunguna da suka zo a nau’ika na manya zuwa sarrafa su i zuwa na yara ƙanana da zasu …
Gwamnan Jihar Katsina kuma Shugaban ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso yamma, Umaru Radda, ya bayyana sauya sheƙar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa jam’iyyar APC …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da wasu sabbin nade-nade tare da daga darajar wasu jami’ai, a wani yunkuri na ƙarfafa tafiyar da …
Daga Aisha Salisu Ishaq Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), …
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata wani rahoto da jaridar Daily Trust ta wallafa, wanda ya jingina mata cewa ana sa ran haihuwar jarirai har 700,000 …
Daga Muhammad Garba Siyasar Kano ba ta taɓa kasancewa tsayayyiya ba. Siyasa ce mai motsi da sauyawa, wadda akidar jam’iyya, mutane, buri, da kuma rikicin …
Ni Alhaji Dahiru Rabi’u Shugaban kamfanin K.K. Rahama & son Nig.Ltd.A madadi na da iyalina, da ‘yan uwana, da manyanmu, da abokan arzikina, da sauran …
Gaisuwa Mai tarin yawa da Albarka a gare k ya dawainiyar rayuwa da fama da jagorancin Al umma musamman Yan kwankwasiyya. Na rubuto maka wannan …