Alfijr ta rawaito jami’an zabe sun gano bacewar takardun zaɓe dubu 24,682 na mazabar Tofa/Rimingado/Dawakin Tofa a jihar Kano, bayan da wakilan jam’iyyar NNPP, su …
Alfijr ta rawaito jami’an zabe sun gano bacewar takardun zaɓe dubu 24,682 na mazabar Tofa/Rimingado/Dawakin Tofa a jihar Kano, bayan da wakilan jam’iyyar NNPP, su …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya amince da nadin sabbin Permanent Sakatare sakatarori guda 12 a ma’aikatan jihar. Hakan na kunshe …
Alfijr ta rawaito IGP Alkali Baba ya tura sabbin kwamishinonin ‘yan sanda biyu da mataimakan ‘yan sanda biyu zuwa Kano domin gudanar da ayyukan zabe. …
Alfijr ta rawaito Kantin siyar da kayan waya na yan birni da ke Zoo Road gidan Ɗan Asabe wato ABBA WAYA ya na karbar tsohon …
Alfijr ta rawaito Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kaduna Sunyi Kokarin Hallaka Dan Gwamna Nasir El-rufa’i Dan gwamnan jihar Kaduna Bello El-rufa’i ya tsallake Rijiya …
Alfijr ta rawaito yau Laraba ne dai tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya kawo ziyara jihar Kano, kimanin shekaru uku da tsige shi a matsayin …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito hukumar hisba reshen jihar Kebbi ta yiwa wani matshi aski mai taken talkobo a babban birnin jihar Kebbi, Birnin Kebbi. Matashin yaron …
Alfijr ta rawaito bankin CBN tun a farko ya sanya ranar 31 ga watan Janairu a matsayin wa’adin tsohon takardun kudi, ya kasance a wurare …
Alfijr ta rawaito Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da Motocin Kanawa Bus Service da su fito su fara jigila kyauta domin kai …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Jariri dan wata tara da haihuwa wanda aka haifa tare da laluran rashin lafiya a Saminaka Quarters, dake …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna Bello Muhammad Matawalle ta bada Umurnin Kama Duk wani wanda yaki karbar …
Alfijr ta rawaito Majalisar Dokoki ta Kasa ta goyi bayan sabuwar manufofin gwamnatin tarayya na hada-hadar kudi amma ta dorawa Babban Bankin Najeriya (CBN) alhakin …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta ce za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar ta bayar a kan karar da wasu gwamnonin jihohi uku …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta janye umarnin dakatar da ayyuka tare da umurtar mambobinta a fadin kasar da su …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 745/ Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kai wa wani dan takarar gwamna hari na jam’iyyar APGA a jihar Ebonyi Farfesa Bernard Odo, wanda ya …