Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce jihar za ta hada gwiwa da manyan jami’o’i masu zaman kansu a …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce jihar za ta hada gwiwa da manyan jami’o’i masu zaman kansu a …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 753 / Siyarwa …
Alfijir Labarai ta rawaito a yunkurin da take yi na dawo da kyawun ganuwar Kano kamar yadda hukumar kula da kayan tarihi ta kasa ta …
Alfijir Labarai ta rawaito a wani bangare na manufofin gwamnatin Jihar Kano na sake fasalin fannin ilimi tare da ba su kulawar da ake bukata, …
Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, a ranar Juma’a, ta amince da rokon da jam’iyyar APC ta Kano shigar, na …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 753 / Siyarwa …
Alfijir Labarai ta rawaito Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano H.E. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karyata cewar zasu …
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya saka hannu kan doka domin kafa gidauniya ta musamman da za ta rinka bayar da …
Alfijir Labarai ta rawaito an zabi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Yusuf Ismail Falgore a matsayin sabon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano da safiyar Talata. Haka …
Alfijir Labarai ta rawaito Sanatocin Nijeriya sun zabi Barau Jibril a matsayin sabon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan kasar. An zabi Sanata Godswill Akpabio a matsayin …
Daga Amina magaji Muhammad Alfijir Labarai ta rawaito wata rigima ta barke tsakanin masu shaguna da matasa (yan Daba) masu dibar ganima a makarantar chiranchi …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta cigaba da rushe gine-ginen da akai ba bisa ka’ida ba. An rushe gine-ginen da ke filin wasa …
Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dele Alake a matsayin mai magana da yawunsa, sa’o’i kaɗan bayan rantsar da shi a …
Alfijr ta rawaito Kotun Majistire da ke zamanta a harabar gidan Murtala dake Kano, ta bai wa wani magidanci Isyaku Shu’aibu da ke unguwar Ja’en …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan Dagacin kauyen Nasarawa da ke karamar hukumar Tsanyawa a …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ceci rayuka 45 da dukiyoyin da kudinsu ya kai Naira miliyan 285.6 a cikin gobara …
Alfijr ta rawaito Rahotanni daga Jihar Kano sun bayyana cewa an samu wata hatsaniya a mazaɓar Ja’oji har wasu ma’aikatan zaɓe da ƴan jarida suka …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta koka kan katin shaidar jabu ga jami’an tsaro da ke aikin zabe. Okoye …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …