Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta tsare wasu ‘yan jarida biyu bisa umurnin Rafiu Ajakaiye, babban sakataren yada labarai na CPS. Alfijr …
Tag: Radio stadtions
Alfijr ta rawaito jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) da kungiyoyin farar hula a karkashin inuwar jam’iyyar adawa ta APC sun bukaci da a gaggauta …
Alfijr ta rawaito Kotun Majistare mai lamba 54 da ke unguwar Noman’s Land a jihar Kano ta yanke wa wata matshiya, Zainab Salisu Sheka hukuncin …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Zamfara ta sanar da cewa za ta kulle kananan hukumomin Anka, Bukkuyum da Gummi, biyo bayan barkewar hare-haren ‘yan bindiga a …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Juma a Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito wani kamfanin zuba jari na Brazil ya yi kira da a daure dan wasan gaban kasar Neymar shekaru biyar a gidan yari. …
Hakazalika alfijr ta waiwayi Jaruma Hannatu kan zargin da Ali ke mata wanda har ya bashi damar garzayawa Kotu don neman hakkinsa, duba da ga …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan kasashen waje guda biyu da ‘yan sanda suka kama da kokon kan mutane, da kasusuwa biyu da ake zargi da …
Alfijr ta rawaito shugabar kamfanin MDEE FASHION SCHOOL Hajiya Maimuna Danlami ta bayyana cewar babban burinta ta ga dukkanin matan Kasar nan sun dogara da …
Alfijr ta rawaito Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF), Abubakar Malami, ya baiwa Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) izinin gurfanar da tsohon Ministan …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta amince da shirin samar da rigakafin ambaliyar ruwa na gaggawa da tsare-tsare don ragewa da rage tasirin ambaliyar ruwa …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Karrama Sarakuna masu daraja na Kano da Bichi da lambar girmamawa ta kasa. Alfijr Labarai Sanarwar ta …