Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Sojoji

IMG 184205 05426 1775410951672
Amurka, Labarai

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Babban Hafsan Sojin Amurka Ya Yi Murabu Daga Mukaminsa Nan Take

Posted onApril 5, 2026April 5, 2026

Babban Hafsan Sojin ƙasa na Amurka, Randy A. George, ya yi murabus daga mukaminsa nan take bayan umarni daga Sakataren Yaƙi, Pete Hegseth. Rahotanni sun …

IMG 20260106 WA0603
Labarai, Nigerian Army

Lugudan Wuta Da Rundunar Sojin Sama Ta Ƙaddamar Ya Hallaka ‘Yan Ta’adda 150 A Najeriya

Posted onJanuary 6, 2026January 6, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta kai mummunan hari ta sama a Jihar Niger, inda ta hallaka ‘yan ta’adda kimanin …

FB IMG 1767719626143
Labarai, Nigerian Army

Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya ya ziyarci Babangida da Abdulsalam

Posted onJanuary 6, 2026January 6, 2026

Babban hafsan sojin ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya kai ziyarar girmamawa ga tsofaffin shugabannin ƙasa, Janar Ibrahim Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar, tare da …

FB IMG 1766052696951
Labarai, Shugaba Tinubu

Tubka Da Warwara: Shugaban Najeriya Tinubu Ya Soke Ƙarin Girma Har Ninki Biyu Da Ya Yi Wa Dogarinsa

Posted onDecember 18, 2025December 18, 2025

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya warware ƙarin girma har ninki biyu da ya yi wa dogarinsa, Nuruddeen Yusuf, biyo bayan caccaka da ya sha daga …

FB IMG 1765373340948
Labarai, Tsaro

Labari Mai Dadi: Sojoji sun kashe babban na hannun daman Turji, Kallamu, a Sokoto

Posted onDecember 10, 2025December 10, 2025

Dakarun Runduna ta 8 na Sojojin Najeriya sun hallaka fitaccen jagoran ’yanbindiga, Kachalla Kallamu, a wani samamen hadin gwiwa da suka kaddamar a karamar hukumar …

IMG 151157 301125 1764511943907
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi: Sojojin Najeriya sun ceto mutane 7 da aka yi garkuwa da su a Kano

Posted onNovember 30, 2025November 30, 2025

Sojojin Rundunar Operation MESA da ke ƙarƙashin runduna ta 3, ta sojojin Najeriya sun kubutar da mutane bakwai da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa …

FB IMG 1763560336944
Labarai, Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa Ta Shawarci Tinubu Ya Sake Daukar Sabbin Sojoji.

Posted onNovember 19, 2025November 19, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Majalisar dattawa a ranar Talata ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da daukar sabbin sojoji 100,000 domin tunkarar masu …

IMG 153255 061125 1762439591108
Labarai, Nijeriya

Sojojin Nijeriya da Faransa Sun Kai Ziyarar Aiki Zuwa NDA Kaduna

Posted onNovember 6, 2025November 6, 2025

Ziyarar da Laftanar Janar Emmanuel Charpy, kwamandan runduna ta musamman ta kasar Faransa wato (École Spéciale Militaire de Saint-Cyr (ESM) ta Faransa, ya kai Kwalejin …

best seller i
Labarai, Shugaba Tinubu

Yanzu yanzu! Shugaba Tinubu ya sauke hafsoshin tsaro, ya maye gurbinsu da wasu

Posted onOctober 24, 2025October 24, 2025

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Janar Christopher Musa daga mukaminsa na Babban Hafsan Tsaron Kasa, da sauran hafsoshin tsaro na kasa baki daya. …

FB IMG 1760817656290
Labarai, Nigerian Army

Zargin Yunƙurin Juyin Mulki: Ana binciken tsohon Gwamna daga kudancin Najeriya

Posted onOctober 20, 2025October 20, 2025

Rahotanni sun bayyana cewa ana binciken wani tsohon gwamna daga ɗaya daga cikin jihohin kudancin Najeriya bisa zargin alaƙa da wasu jami’an soji 16 da …

IMG 20251018 WA0337
Lafiya, Nijeriya

Rundunar Sojin Ta Musanta Jita-jitar Yunkurin Juyin Mulki Ga Shugaban Najeriya

Posted onOctober 18, 2025October 18, 2025

Hedkwatar Tsaron Najeriya (Defence Headquarters, DHQ) ta karyata rahotannin da ke yaduwa a kafafen sada zumunta da wasu gidajen labarai na yanar gizo, da ke …

FB IMG 1758702232217
Labarai, Maiduguri

kotu ta yankewa sojoji 3, ɗaurin rai da rai kan sayar da makamai da harsasai ba bisa ka’ida ba a Maiduguri

Posted onSeptember 24, 2025September 24, 2025

A cikin wata sanarwa da kotun ta fitar, alkalin Kotun Brigadier Janar Mohammed Abdullahi, ya bayyana cewa an yanke wa mutum uku daga cikin sojojin …

FB IMG 1746642313002
Labarai, Maiduguri

Jami’an Tsaro Na Bada Gudunmawar Aikata Miyagun Laifuka A Nijeriya —In Ji Gwamna Zulum

Posted onMay 7, 2025May 7, 2025

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya yi zargin cewa sojoji da sauran jami’an tsaro na bayar da gudunmawar aikata miyagun laifuka da cin zarafin …

FB IMG 1739791542070
Katsina, Labarai

An Kuma! Jirgin yaƙin sojin Najeriya ya sake kashe mutane  6 bisa ‘kuskure’ a Katsina

Posted onFebruary 17, 2025February 17, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Rahotanni daga jihar Katsina na cewa jirgin yaƙin sojin Najeriya ya kashe mutum shida bisa ‘kuskure’ a lokacin da sojojin ke …

IMG 20250119 135910
Labarai, Tsaro

Wani hari da Sojoji suka kaiwa Bello Turji an sami nasarar kashe ɗansa da ƙona mafakarsa

Posted onJanuary 19, 2025January 19, 2025

Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kai farmaki a wata maɓoyar fitaccen sarkin ƴan ta’addan nan,  Bello Turji,  inda su ka lalata masa wurin ajiyar …

FB IMG 1736686813614
Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu ya sanya hannu a dokar da ta taka birki da hana sojoji aikata baɗala

Posted onJanuary 12, 2025January 12, 2025

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan wani kundin dokoki da ya hana sojojin Nijeriya aikata dukkan nau’in baɗala da su ka …

Sojoji
Labarai, Ta addanci

Tsalle Daya: Sojoji sun cafke matar dake kaiwa Bello Turji Makamai

Posted onDecember 29, 2024December 29, 2024

Sojojin runduna ta 2 ta Operation Fansar Yamma sun kama wata mata mai shekaru 25 da ake zargi da safarar alburusai, ga Bello Turji Shamsiyya …

Manjo
Labarai, Nigerian Army

Da Dumi Duminsa! An nada Manjo General Abdulsalami ya cigaba da jan ragamar rundunar Sojin Najeriya

Posted onOctober 20, 2024October 20, 2024

Rundunar Sojin Najeriya ta naɗa Shugaban gudanarwa da tsare-tsare Maj.-Gen. Abdulsalami Ibrahim, ya cigaba da jan ragamar rundunar kafin dawowar Shugaban hafsan soji Taoreed Lagbaja, …

Mummy
Labarai, Tarihi

Tarihin Matar Da Ta Assasa Kasuwar Sojoji (Mammy Market)

Posted onOctober 5, 2024October 5, 2024

Ita dai wannan kasuwa da take cikin kusan kowace Barikin Sojoji dake faɗin ƙasar nan ta soma ne tun daga shekarar 1959. Yayin da wata …

FB IMG 1717149815712
Labarai, Tsaro

Inganta Tsaro: Hukumomin tsaro sun ba da hanyoyin aikewa da rahotanni kan faruwar laifuka cikin gaggawa.

Posted onSeptember 29, 2024September 29, 2024

Jaridar Alfijir labarai ta rawaito cewa, a kokarin tabbatar da tsaron lafiya da dukiyoyi, Hukumomi da masana tsaro sun yi kira ga jama’a da su …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab