Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ta kafa wani kwamitin kar-ta-kwana domin tunkarar barazanar tsaro da ke kara ta’azzara a tashoshin …
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ta kafa wani kwamitin kar-ta-kwana domin tunkarar barazanar tsaro da ke kara ta’azzara a tashoshin …
Ministan tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga muƙaminsa a daren Litinin. Bayanai daga mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan yaɗa …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da assasa dokar ta ɓaci akan tabbatar da tsaron Nigeria inda ya sanar da wasu …
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya ƙaddamar da sabon tsarin yaƙi da ta’addanci na ƙasa, shirin shekaru biyar da zai gudana daga 2025 …
Wasu ’yan bindiga sun kai hari a garin ’Yan Cibi da ke Karamar Hukumar Tsanyawa ta jihar Kano, inda ake zargin sun sace mata 10 …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Babban Hafsan Hafsoshin Tsaro (CDS), Christopher Musa, ya bayyana cewa ‘yan Ƙasashen Ƙetare ba za su iya magance kalubalen tsaron …
Hedikwatar tsaro ta Najeriya ta kaddamar da bincike a kan zargin janye sojojin da aka tura don su yi gadin Makarantar Sakandaren ‘Yan Mata ta …
Daga Aminu Bala Madobi A wani sabon mataki na ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar nan, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggawa …
Wani rahoto dake fitowa yanzu-yanzu na nuni da cewa an sace wasu Mata goma sha uku (13) a yayin da suka je girbin gona a …
Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya tabbatar da cewa jami’an tsaro sun gano maboyar ’yan bindigar da suka sace ɗalibai mata 25 daga makarantar kwana …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya umarci karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya koma jihar domin sanya idanu kan ƙoƙarin da gwamnatin ƙasar ke yi na …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar dattawa a ranar Talata ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da daukar sabbin sojoji 100,000 domin tunkarar masu …
Ƴan bindiga sun kai hari a kauyen Yan Kwada da ke cikin kauyen Faruruwa a Karamar Hukumar Shanono ta Jihar Kano da yammacin jiya Lahadi, …
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Janar Christopher Musa daga mukaminsa na Babban Hafsan Tsaron Kasa, da sauran hafsoshin tsaro na kasa baki daya. …
Wasu ’yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun hallaka jami’ai takwas na Hukumar Tsaro ta Fararen Hula (NSCDC) da ke aiki …
Matasan Ƙaramar hukumar Shagari sun kashe wasu ’yan bindiga shidda da ake zargin suna cikin waɗanda suka addabi yankin Ƙaramar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato. …
Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani mahaluki a doron duniya, da zai ɗagawa kasarsa yatsa, ko yi mata barazana ko ci zarafinta. …
Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da sabon shirin tsaro mai suna Operation Kukan Kura, domin karfafa aikin ‘yan sanda na al’umma da …
Rundunar ‘Yansandan Jihar Anambra ta kama saurayi da budurwa da suka kitsa sace kansu da kansu tare da kwato kuɗin fansa naira miliyan ₦1.2 da …