Daga Rabiu Usman ….Idan anyi mana muyi Zabe, idan ba’a yi ba muyi zaman mu a Gidajen mu. Mazauna Kauyen Sabon Garin Alhazawa dake Cikin …
Daga Rabiu Usman ….Idan anyi mana muyi Zabe, idan ba’a yi ba muyi zaman mu a Gidajen mu. Mazauna Kauyen Sabon Garin Alhazawa dake Cikin …
Daga Farfesa Shehu A. Goni Wata muhimmiyar tattaunawa na ƙara bayyana a Jihar Bauchi. Ba irin hayaniyar sauya sheƙa, haɗa kawance, ko lissafin rabon mulki …
Wata babbar tawaga ta jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Tanimu Turaki ta gudanar da ganawar sirri da shugabannin jam’iyyar ADC da David Mark ke jagoranta a …
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da cewa ta daina amincewa da kowanne daga cikin bangarorin jam’iyyar ADC biyu, wanda David …
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Asabar, 16 ga Janairun 2027, a matsayin ranar gudanar da Zaɓen Shugaban Ƙasa da Majalisar Tarayya. Kwamishinan hukumar …
Hukumar zaɓe mai zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta sanar da cewa za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisar dokoki ta …
Majalisar Dattawa a ranar Laraba ta amince da kudurin gyaran Dokar Zabe bayan shafe awanni biyar ana tattauna shi sashi-sashi. Kudurin shi ne kaɗai abin …
Rahotanni na cewa an samu katsewar intanet a sassa da dama na kamaru, yayin da ‘yan ƙasar ke ci gaba da jiran sakamakon zaɓen shugaban …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta Najeriya ta ba da shawarar a gudanar da zaɓen 2027 a watan Nuwamba 2026, wato watanni …
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta amince da rijistar sabbin jam’iyyun siyasa guda 14, wadanda za su fara shiga sahun manyan ayyukan …
Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa reshen jihar Kano Ambassada Abdu Zango ya ce akwai sama da katin zabe 360,000 da har yanzu …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa an kama fiye da mutane da ake zargin ƴan daba ne sama da ɗari, …
A shirye-shiryen da take yi gabanin babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027, hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta bayyana shirin ta na fitar da ƙarin …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bada shawarar canja tsarin zaɓen na Najeriya, inda ta nuna cewa amfani da katin zaɓe (PVC) …
Shugaba Bola Tinubu ya taya Shugaba Donald Trump murnar nasarar sake zabensa a matsayin shugaban kasar Amurka na 47. Shugaba Tinubu dai ya himmantu wajen …
NNPP ta lashe dukka kujerun ciyamomi 44 da kansiloli 484 a zaben ƙananan hukumomi da ya gudana a yau Asabar a jihar Kano. Shugaban hukumar …
Justice Simon Amobeda na babbar kotun tarayya dake kano ya kuma yin wani sabon hukunci a yau juma’a. A cikin hukuncin da ya gabatar, Alkalin …
‘Yan Najeriya musamman mazauna Kano na dakon ganin yadda za ta kaya a gobe Asabar game da zaɓen ƙananan hukumomi a jihar, yayin da gwamnatin …
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Kano ta rushe shugabancin Farfesa Sani Lawan Malumfashi a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano. …