Malam Lawal Abubakar ya bayyana a gaban Kwamitin Shura na Kano inda ya yi bayani game da kalaman da ya ambata inda wasu suke zargin …
Malam Lawal Abubakar ya bayyana a gaban Kwamitin Shura na Kano inda ya yi bayani game da kalaman da ya ambata inda wasu suke zargin …
Kungiyar Amintattun Juna Na Gayyatar Al’ummar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Zuwa Taron Maulidin da ta saba yi a duk shekara, domin murnar zagayowar ranar haihuwar …
Daga Abu Huraira (Allah ya yarda da shi), Manzon Allah ﷺ ya ce: ❝ Kalmomi biyu masu sauƙin furuci a harshe, amma masu nauyi a mizani, …
Alh Musa Jidda Ɗan Adalan Mubi Saraki ya ce, ina taya al’ummar musulmin duniya dana Najeriya tare da na wannan jiha tamu mai albarka ta …
Yadda Babban Daraktan Hukumar Shari’a ta jihar Kano Dr Sani Ashir ya jagoranci buɗe Masallacin juma’a a garin Sane Bere dake ƙaramar hukumar Dawakin Tofa …
Majalisar Shari’ar Musulunci ta Najeriya (NSCJ) ta sanar da naɗin Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar a matsayin sabon shugaban majalisar, biyo bayan rasuwar tsohon shugaban …
Daga A’isha Salisu Ishaq A wata sanarwa da Kungiyar ta fitar Mai dauke dasa hannun Babban Sakatare Shehu Tasiu Ishaq da sakataren yada labarai Abubakar …
Daga A’isha Salisu Ishaq A ƙoƙarinta na tallafa wa marayu da mabuƙata, gidauniyar Zakkah da Wakafi a Gombe ta raba wa yara marayu da mabuƙata …
Hukumar Shari’ar Muslunci ta jihar Kano karkashin jagorancin shugabanta Sheikh Malam Abbas Daneji ta fara da kafar dama. In da hukumar ta sami nasarar musuluntar …
Iyalan Alh Sani Muhammad Zamfara Najeriya Dana Alhaji Mohamadou Abbo Ousmanou(Amao) Ngaoundere at Cameroon Na Farin Cikin Gayyatartu Daurin Auren Ƴaƴansu Arushin AngoAlh Shehu Sani …
Iyalan Alh Shu’aibu Ibrahim Master (Gyadi Gyadi) Dana Alh Tjijjani Abubakar Gonge Barno State Na farin cikin gayyatar yan uwa da abokanan arziki daurin auren …
An fara gasar karatun kur’ani ta kasa karo na 39 a jihar Kebbi, wanda ya samu halartar mahalarta daga dukkan jahohi 36 da kuma babban …
Iyalan Barr Barr.Muhammad Sani Yunusa Dana Marigayi Alh. Idris Abdullahi Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu Zankadediyar AmaryaZainab Muhammad Sani 〔Muhibba] Da Arushin AngoAbdullahi …
INA KUKE MASOYA SHUGABAN ANNABIGA RANARKU TAZO Sayyada Fati Baffa Fagge(WANDA AKAFI SANI DA FATI BARAROJI) Tana Gayyatar Masoya Manzon Allah (S.A.W.)zuwa wajen Maulidin Shugaba …
A wani yunkuri na inganta harkokin gudanar da mulki tare da habaka tsare-tsare ta hanyar hada kan al’umma, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano …
Iyalan Hon Muhammadu Bello Butu Biyu mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar Kano na farin cikin gayyatar yan uwa da abokanan arziki zuwa wajen daurin auren …
DARUL KHAIR ISLAMIC FOUNDATIONAHMAD TURAKI/SAUTUSSUNNAH LITAHFITHUL QUR’AN Wadda take a garin NO.250 SABON GARIN WUDIL No 250, daura da Gidan Alhazai Na Farin Cikin Gayyatar …
Iyalan Marigayi Alh. Muhammadu Adamu(Sarkin Kogi Wudil) Suna farin cikin gayyatarku Zuwa wajen Saukar Karatun Al-Qur’ani Mai girmaTa’Ya’yansu masu albarka. Muhammadu Umar Muhammad (Arfat) Da …
Littafin sirrin kwaciyar hankali Mijinki a jakarki matarka a aljihunka littafine da zai haska muku fitila dan ganin hanyar da ya dace kubi domin samun …