Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onFebruary 12, 2026February 12, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 130742 12226 1770898081134
APC, Labarai

Magoya Bayan Waiya Sun Fusata Kan Kin Naɗa Shi Shugaban Kwamitin Yaɗa Labarai a bikin Karɓar Gwamna a APC

Posted onFebruary 12, 2026February 12, 2026

Magoya bayan Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, na ci gaba da nuna bacin ransu kan yadda aka sanya shi memba kawai …

FB IMG 1770824758594
Labarai, NNPC

Rufe matatun man Najeriya mataki ne da zai kawo karshen yaudarar kai – In Ji Ojulari

Posted onFebruary 11, 2026February 11, 2026

Shugaban rukunin kamfanin man fetur na ƙasa NNPC, Bayo Ojulari, ya bayyana cewa rufe matatun man fetur mallakin gwamnati wani muhimmin mataki ne na kawo …

FB IMG 1769257397994
Amurka, Labarai

Ana Wata! Ƴan majalisar Amurka sun nemi a hana Kwankwaso da wasu bizar shiga ƙasar

Posted onFebruary 11, 2026February 11, 2026

Wasu ‘yan majalisar dokokin Amurka guda biyar daga jam’iyyar Republican sun gabatar da kudiri a majalisar wakilai ta ƙasar domin tilasta wa sakataren harkokin wajen …

FB IMG 1770799664893
Labarai

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Yayan Tsohon Gwamnan Kano Malam Shekarau Rasuwa

Posted onFebruary 11, 2026February 11, 2026

Allah ya yi wa ɗan’uwan tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, wato Alh. Dahiru Shekarau, rasuwa. Cikin wata sanarwa da hadiman tsohon gwamnan suka sanar …

FB IMG 1770743790707
Labarai, NAHCON

Farfesa Abdullahi Pakistan ya bayyana dalilinsa na ajiye mukaminsa

Posted onFebruary 10, 2026February 10, 2026

Tsoho shugaban hukumar kula da aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Sheikh Abdullah Saleh Usman, ya fito ya fadawa duniya dalilan da suka sanya shi …

IMG 221521 09226 1770671737238
Labarai, NAHCON

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Shugaban hukumar NAHCON, Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ya ajiye mukaminsa.

Posted onFebruary 9, 2026February 9, 2026

Shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON), Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ya ajiye mukaminsa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa na ya rabawa menema labarai …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onFebruary 9, 2026February 9, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 235622 08226 1770591397837
Ibtila i, Labarai

Gwamnan Kano Ya Nuna Alhininsa Kan Rasuwar Mutane Sama Da 30, Yayin Wani Hatsari A Jihar

Posted onFebruary 9, 2026February 9, 2026

Gwamnan ya umarci Ma’aikatar Lafiya ta Kano da ta tabbatar an ba dukkan waɗanda hatsarin ya rutsa da su kulawar lafiya kyauta Gwamnan Kano, Abba …

IMG 20260208 WA0841
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

BUƊADDIYAR WASIƘA GA MASU GIDAJEN REDIYO, JAGORORI, DA ’YAN JARIDA A KANO

Posted onFebruary 8, 2026February 8, 2026

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhuWannan wasiƙa ba ta zuwa da zagi, ba ta zuwa da tayar da hankali, kuma ba ta zuwa da nufin nuna yatsa …

FB IMG 1770554430245
Labarai, Majalisar Kano

Majalisar dokokin jihar Kano ta magantu kan zargin shirin tsige mataimakin Gwamna

Posted onFebruary 8, 2026February 8, 2026

Majalisar dokokin jihar Kano a ranar Asabar ta karyata jita-jitar da ke yawo na cewa ana shirin tsige mataimakin Gwamnan jihar, Aminu Abdulsalam-Gwarzo. Majalisar ta …

IMG 130800 08226 1770552493761
Labarai, Lafiya

Makarantar Koyon Aikin Lafiya Ta Cognate Ta Fara Siyar Da Foam Din Ɗaukar Sabbin Dalibai Tare Da Bada Scholarship Ga Na Farko

Posted onFebruary 8, 2026February 8, 2026

Katafariyar Makarantar Koyon aikin Lafiya ta COGNATE COMMUNITY COLLEGE OF HEALTH SCIENCE AND TECHNOLOGY e ta fara siyar da form din daukar sabbin Dalibai, domin …

FB IMG 1769257397994
Kwankwasiyya, Labarai

Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa ta buƙaci ƴan sanda su binciki Kwankwaso bisa kalaman da ya yi kan shari’ar zaben gwamna

Posted onFebruary 7, 2026February 7, 2026

Ƙungiyar Lauyoyin Nijeriya (NBA) ta ce ta yanke shawarar shigar da ƙorafi ga Rundunar ’yan sandan Nijeriya da sauran hukumomin tsaro domin a binciki ikirarin …

IMG 154359 07226 1770475464520
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Kundin Tsarin Mulkin Najeriya Gaba yake da Tsare-tsaren Aikin Gwamnati

Posted onFebruary 7, 2026February 7, 2026

Abdussalam Muhammad Kani, FCFAPhD (Economics), M.Sc. (Economics), B.Ed. (Economics), N.C.E. (English/Economics) Dimokaraɗiyya ba ta bunƙasa a hanya hana yancin Magana, tsoro, ko fassarar doka ta …

FB IMG 1770473062388
APC, Labarai

Ana Wata: Rikici ya ɓarke a taron masu ruwa da tsaki na APC a mazaɓar Dawakin-Tofa/Tofa/Rimingado a Kano

Posted onFebruary 7, 2026February 7, 2026

Rahotanni na baiyana cewa rikicin ya ɓarke a taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kano a yankin mazaɓar Dawakin-Tofa/Tofa/Rimingado. …

FB IMG 1770323627794
Dangote, Labarai

Ƙungiyar ’Yan Kasuwar Mai Ta Bukaci FCCPC Ta Binciki Zargin Da Akewa Matatar Dangote.

Posted onFebruary 5, 2026February 5, 2026

Wata ƙungiyar ’yan kasuwar man fetur a ɓangaren saye da rarrabawa, ta bukaci Hukumar Kare Hakkin Masu Sayen Kayayyaki ta Kasa (FCCPC) da ta gaggauta …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onFebruary 5, 2026February 5, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1770236081020
Labarai, Majalisar Dattijai

Najeriya: Majalisar Dattawa ta amince da kudurin gyaran dokar zabe bayan zaman awanni biyar

Posted onFebruary 4, 2026February 4, 2026

Majalisar Dattawa a ranar Laraba ta amince da kudurin gyaran Dokar Zabe bayan shafe awanni biyar ana tattauna shi sashi-sashi. Kudurin shi ne kaɗai abin …

FB IMG 1770225002218
ICPC, Labarai

ICPC ta tsare tsohon Darakta-Janar na NIMASA, Bashir Jamoh

Posted onFebruary 4, 2026February 4, 2026

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (ICPC) ta tsare tsohon Darakta-Janar na Hukumar Kula da Harkokin Ruwa ta Nijeriya (NIMASA), Bashir Jamoh. Majiyoyi sun …

1004672821
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Yadda gobara ta ƙone wasu shaguna tare da lalata wasu sassan kasuwar Singa a Kano.

Posted onFebruary 2, 2026February 2, 2026

Wani mummunan ibtila’in gobara da ya faru a kasuwar kayan abinci ta Singa a jihar Kano, da kusan karfe uku na daren Lahadi ta haddasa …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 … 310 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab