Shugaba Bola Tinubu ya taya Shugaba Donald Trump murnar nasarar sake zabensa a matsayin shugaban kasar Amurka na 47. Shugaba Tinubu dai ya himmantu wajen …
Shugaba Bola Tinubu ya taya Shugaba Donald Trump murnar nasarar sake zabensa a matsayin shugaban kasar Amurka na 47. Shugaba Tinubu dai ya himmantu wajen …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya tsige sakatarorin dindindin da daraktoci a ofishin Mataimakin Gwamna da kuma ma’aikatar kananan hukumomi. Wannan mataki ya biyo …
Shugaban rundunar sojin ƙasa, ta Najeriya Lagbaja ya mutu yana da shekaru 56 a duniya. Fadar shugaban ƙasa ta sanar da rasuwar shugaban rundunar sojin …
IGP ya kira taron gaggawa don yin nazari da gyara kura-kurai wajen tsare masu laifi bayan ganin yadda yan Najeriya suka yi ca kan abunda …
Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon Kasa (EFCC) sun kama tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowo, bisa zargin karkatar da …
Gwamnatin Kano ta ƙaryata zargin da ake yi kan cewa Abba Gida-Gida ya daina ɗaukar wayar uban gidansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, inda ta ce …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Rikicin da ya barke a jam’iyyar NNPP, a Kano, ya fara yin kamari, sakamakon yadda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ki halartar wasu taruka, …
Ƙungiyar Likitoci ta ƙasa reshen jihar Kano ta yi kira ga Gwamnan Kano Abba Kabir ya gaggauta korar Kwamishiniyar Jin Kai da Walwalara Jama’a ta …
Kwankwasiyya ƙarya ce, Kwankwasiyya yaudara ce” zalla. Alfijir labarai ta rawaito wata babbar ɓaraka ta kunno kai a tafiyar siyasar Kwankwasiyya ta jam’iyyar NNPP, yayin …
Ƙungiyar kishin ƙabilar Yarabawa zalla ta Afenifere ta gargaɗi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kan abin da ta kira son kai da fifita ‘yan ƙabilar …
Hedkwatar Tsaron ta bayyana cewa sojojin Najeriya sun kama kasurgumin shugaban ‘yan ta’adda, Abubakar Ibrahim, wanda aka fi sani da Habu Dogo a Sokoto, da …
Babban Lauyan tarayyar Najeriya kuma Ministan Shari’a, Prince Lateef Fagbemi, SAN, ya umarci Yan sandan Nijeriya da su miƙa kundin shari’ar masu zanga-zangar #EndBadGovernance da …
Sufeto-Janar din yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, ya bayyana cewa yanke jiki da faduwa da wasu yara shida da ake zargi da zanga-zanga suka yi …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce ba zai janye ƙudurin dokar gyaran haraji daga gaban majalisar dokokin ƙasar ba, duk kuwa irin irin ce-ce-ku-cen da …
Wata likitar ido da ke Cibiyar kula da lafiyar Ido ta Ƙasa a Jihar Kaduna, Ganiyat Popoola, wacce ƴan bindiga su ka sace a watan …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya naɗa Manjo Janar Olufemi Olatubosun Oluyede a matsayin muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasa na ƙasar. Mai magana da yawun …
Tsohon shugaban Hukumar Zaɓe ta kasa, farfesa Attahiru Jega ya gargaɗi gwamnatin Nijeriya da ta kauce wa karɓar shawarwari daga Bankin Duniya da Hukumar Bada …