Tawagar kungiyar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekaru 19 na Kano Pillars ta yi haɗari a garin Jos. Tawagar ta yi haɗarin ne a …
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekaru 19 na Kano Pillars ta yi haɗari a garin Jos. Tawagar ta yi haɗarin ne a …
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Kano ta rushe shugabancin Farfesa Sani Lawan Malumfashi a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano. …
Rundunar ‘Yansandan Jihar Ogun ta kama Ogunlana Yemisi mai shekaru 28 bisa zargin kaiwa mijinta, Idowu Adebowale, hari da yanke masa al’aurarsa da wani abu …
Kai da ka kasa cin zabe a jihar Kano, ta yaya zaka iya bai wa APC nasara a Kudu Maso Yamma. Alfijir labarai ta rawaito …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da neman Kwamishinan Aiyuka na Musamman, Auwalu Danladi Sankara ruwa a jallo bisa zargin sa da neman matar …
Wasu rahotanni sun Bayyana cewa, Gwamnatin jahar Kano , ta nemi a sauya mata Yan Jaridar da suke Aiki a fadar Gwamnatin jahar. Alfijir labarai …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda 1,000. Alfijir labarai ta rawaito …
Allah ya yi wa fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon kakakin jam’iyyar PDP na jihar Kano, Alhaji Musa Danbirni Fagge, rasuwa. Za a gudanar da …
Rundunar Sojin Najeriya ta naɗa Shugaban gudanarwa da tsare-tsare Maj.-Gen. Abdulsalami Ibrahim, ya cigaba da jan ragamar rundunar kafin dawowar Shugaban hafsan soji Taoreed Lagbaja, …
Rundunar ƴan sandan Jihar Sakkwato ta kama wani matashi mai suna Abba Aliyu kan zargin sa da laifin yin garkuwa da wani ɗan ƙaramin yaro. …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Hisbah ta kama wani kwamishinan jihar Jigawa bisa zargin sa da lalata da matar aure a Jihar Kano. Alfijir labarai …
Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta kama wani Dan Sandan Sarauniya na bogi, mai suna Salisu Bala , mai Shekaru 31 mazaunin unguwar Kurna. Alfijir …
Daliban kwalejin kimiyya da fasaha ta Jega da ke jihar Kebbi sun kona gida da motar Shugaban kwalejin kimiyya da ke Jega, Haruna Sa’idu Sauwa, …
Bankin duniya ya bukaci gwamnatin tarayya da kada ta sauya manufofin da aka bullo da su na gyaran tattalin arziki, yana mai gargadin cewa hakan …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce ta kuduri aniyar tabbatar da ingantattun tsare-tsare na walwala ga ma’aikatan Hisba domin tabbatar da samar da ayyuka masu …
Shafin TikTok ya ce ya goge bidiyoyi sama da miliyan 2.1 a Najeriya a cikin wata shida na farkon 2024 saboda saɓa ƙa’idojinsu. Alfijir labarai …
A wani binciken ƙwaƙwaf da jaridar Alfijir labarai ta gudanar a fadin kasuwannin jihar Kano, da wasu makwaftanta, mun gano irin yadda kamfanunuwan fulawa da …