Hukumar kashe gobara ta jahar Kano, karkashin jagorancin babban Daraktan ta, Alhaji Hassan Ahmed Muhd, ta karbi kiran gaggawa daga wani jami’in dan sanda mai …
Hukumar kashe gobara ta jahar Kano, karkashin jagorancin babban Daraktan ta, Alhaji Hassan Ahmed Muhd, ta karbi kiran gaggawa daga wani jami’in dan sanda mai …
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa cire tallafin man fetur da Shugaba Bola Tinubu ya yi ya …
Femi Falana, lauyan kare hakkin dan’adam, ya soki Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya (FCT), kan baiwa alkalai gidaje. A watan Satumba, ministan ya kaddamar …
Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano ta kai mawakin siyasa Dauda Kahutu, wanda aka fi sani da Rarara ƙara a kotu bisa sakin wata waka …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na biyan ragowar haƙƙoƙin tsoffin kansiloli, wanda wasu daga ciki ke nan tun …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Wata tankar dakon mai ta kife tare da kama wuta a kauyen Tsaida da ke kan hanyar Gaya zuwa Dutse a karamar hukumar Gaya a …
Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) ta gudanar da taron yaye ɗalibai a karo na 9, a inda ta samu wani karamcin kyauta ta musamman daga …
Babbar Kotun Sharia da ke Jihar Kano, ta tabbatarwa da Hon. Ali Musa Hard worker a matsayin Shugaban Karamar hukumar Kumbotso, wanda ake ta dambarwa. …
Allah ya yiwa Alh.Aminu Ibrahim (Sarkin Fulanin Gaya) rasuwa. Za’ayi jana’izarsa a yau Litinin da karfe 1:00 na rana a garin Tsangaya dake karamar hukumar …
Babbar mai Shari’a ta 9 Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun, ta ce yayin da akwai alkalan kirki da masu karfin gwiwa a bangaren shari’a, wasu tsirarun …
Uwargidan Shugaban Kasa Oluremi Tinubu ta musanta hannunta a wata addu’a ta kasa da aka ce za a yi domin rokon Allah kan mawuyacin hali …
DARUL KHAIR ISLAMIC FOUNDATIONAHMAD TURAKI/SAUTUSSUNNAH LITAHFITHUL QUR’AN Wadda take a garin NO.250 SABON GARIN WUDIL No 250, daura da Gidan Alhazai Na Farin Cikin Gayyatar …
Iyalan Marigayi Alh. Muhammadu Adamu(Sarkin Kogi Wudil) Suna farin cikin gayyatarku Zuwa wajen Saukar Karatun Al-Qur’ani Mai girmaTa’Ya’yansu masu albarka. Muhammadu Umar Muhammad (Arfat) Da …
Ɗan majalisar wakilai a tarayyar Najeriya Engr sagir koki ya dauki nauyin aikin ido da duba lafiyar sa ga dubban al’ummar karamar hukumar birnin Kano. …
Gwamnan Jihar Kano, ya bayyana cewa ana kan hanyar yanke shawarar cire wasu mambobin majalisar zartarwa da aka tantance kwazonsu a ƙarƙashin abin da aka …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
A cikin ƙoƙarinsa na rage yawan mace-macen mata masu juna biyu da ƙananan yara, Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake ƙaddamar da Asibitin …
Temitola Adekunle-Johnson, babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan samar da ayyukan yi da kanana da matsakaitan masana’antu (MSMEs), ya ce gwamnatin tarayya ta …