Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1729536368500
Kotu, Labarai

Wata Sabuwar! Ƙanin Kwankwaso ya maka Gwamnan Kano Abba Gida-Gida kotu

Posted onNovember 23, 2024November 23, 2024

Garba Musa Kwankwaso, ƙanin tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya shigar da kara a gaban kotu kan ta hana gwamna Abba Kabir Yusuf …

FB IMG 1723959647845
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta caccaki Alƙali Amobeda kan jagorancin shari’ar zaɓen ƙanan hukumomi

Posted onNovember 23, 2024November 23, 2024

Gwamnatin Jihar Kano ta zargi Mai shari’a Simon Amobeda na babbar kotun tarayya da nuna son zuciya a shari’ar zaben kananan hukumomi da aka gabatar …

ICPC Chairman
ICPC, Labarai

Mun kwato kadarori da kudade na kimanin Naira biliyan 105.8 cikin shekara daya – Cewar ICPC

Posted onNovember 23, 2024November 23, 2024

Musa Aliyu, shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC), ya ce hukumar ta kwato kadarori da kudade da darajarsu ta kai Naira biliyan …

FB IMG 1732194647888
Kano, Labarai

Innalillahi Wa inna Ilaihir Raju’un! Allah ya yiwa Surajo Mawakin Kano Pillars Rasuwa

Posted onNovember 21, 2024November 21, 2024

ALLAH  ya yiwa Siraja Ibrahim (Pillars) rasuwa za’ayi Jana’izar sa a Masallacin Sheikh Khalifa Isyaka Rabi’u dake Goron Dutse da karfe 4:00 na yamma. Ya …

B9
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Wani rikici ya balle tsakanin Daliban wasu makarantun Sakandire 2, da dama sun jikkata

Posted onNovember 21, 2024November 21, 2024

Dalibai da dama ne su ka  ji rauni bayan rikici ya barke tsakanin makarantun sakandare a Ilọrin, babban birnin Jihar Kwara. Alfijir labarai ta rawaito …

Farm Center
Kano, Labarai

Da Dumi Duminsa! An haramtawa mata shiga kasuwar waya ta Farm Center a wani lokaci

Posted onNovember 21, 2024November 21, 2024

Muna Kira ga Hukumar Hisba ta Jihar Kano data taimakawa kudirin gyaran tarbiyya da kawar da badala a Kasuwar waya ta farm center Dan Magance …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Najeriya Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onNovember 20, 2024November 20, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1732093031499
Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Wani Dan Kasar Aljeriya Da Bindigu A Zamfara

Posted onNovember 20, 2024November 20, 2024

Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta kama wani dan kasar Aljeriya mai shekaru 58 da ake zargi da shigo da makamai cikin kasar nan, …

IMG 20241118 WA1026
Labarai, Shugaba Tinubu

Bwala ya kama aiki a matsayin mai magana da yawun Shugaba Tinubu.

Posted onNovember 18, 2024November 18, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Sabon mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da sadarwa, Daniel Bwala, ya kama aiki gadan-gadan a …

IMG 20241118 WA1014
Amurka, Labarai

Wata sabuwar: Trump ya bayyana shirinsa na fatattako ‘yan Najeriya daga Amurka.

Posted onNovember 18, 2024November 18, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ya sanar da shirin ayyana dokar ta-baci a kan iyakokin kasar da kuma amfani …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Najeriya Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onNovember 18, 2024November 18, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20241118 WA0346
Ilimi, Labarai

Labari Mai Dadi: Makarantar Fatima Shariff School Of Media & Journalism ta shirya koyar da aikin jarida cikin wata uku

Posted onNovember 18, 2024November 18, 2024

Ina masu son Koyon aikin jarida ku hanzarto  makarantar FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM domin samun guraben FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND …

NDLEA
Labarai, NDLEA

Ta Faru ta ƙare! Wasu yan Bindiga sun yi awon gaba da wani babban jami’in hukumar NDLEA

Posted onNovember 18, 2024November 18, 2024

Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani babban jami’in hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta …

FB IMG 1723115651747
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

An kuma! Gwamnatin Najeriya ta sake karbo sabon bashin miliyoyin daloli.

Posted onNovember 17, 2024November 17, 2024

Gwamnatin Najeriya ta karbo wani sabon bashi daga bankin raya kasashen Afrika da ya kai na dala miliyan 134, domin a taimakawa manoma wajen bunkasa …

IMG 20241116 120514
Labarai

Yadda Obasanjo da Kasheem Shettima da Atiku Abubakar da sauran manyan kasa suka sami halartar auren yar Kwankwaso

Posted onNovember 16, 2024November 16, 2024

Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya saka jar hula yayin da ya zo jihar Kano don halastar daurin auren ƴar tsohon ministan sa, Rabi’u Musa …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Police

Labari Mai Dadi! Ƴan sanda sun kama mutum 82 da ake zargi da aikata manyan laifuka a Kano 

Posted onNovember 15, 2024November 15, 2024

Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Kano ta kama mutum 82 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin jihar daga ranar 1 ga Nuwamba zuwa …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Najeriya Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onNovember 15, 2024November 15, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

NNPP
Labarai

Ana Wata! Tsohon shugaban NNPP kuma tsohon shugaban Gidan Radiyo Kano ya fice daga jam’iyyar

Posted onNovember 15, 2024November 15, 2024

Tsohon shugaban jam’iyyar NNPP a Kano kuma tsohon shugaban Gidan Rediyon Kano, Hisham Habib ya fice daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar adawa ta APC a jihar. …

FB IMG 1723115651747
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu yai naɗa sabbin muƙamai guda huɗu

Posted onNovember 15, 2024November 15, 2024

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Daniel Bwala a matsayin mashawarcinsa na musamman kan harkokin yaɗa labarai. Alfijir labarai ta rawaito mai magana …

IMG 20241113 WA1081
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Alh Idris Ɗan Iliyasu Satame ya kaiwa Dr Alh Bello Badejo ziyarar girmamawa a gidansa

Posted onNovember 14, 2024November 14, 2024

Daga Rabi’u Musa Baban Nura Alh Idris Ɗan Iliyasu Satame ya kaiwa Dr Alh Bello Badejo ziyarar girmamawa a gidansa a matsayinsa na shugabansu. Alh …

Posts pagination

‹ 1 … 58 59 60 61 62 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab