Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

Gobara
Gobara, Labarai

Ibtila’i! Fashewar tankar mai tayi sanadin mutuwar mutum kusan 100 a jihar Jigawa

Posted onOctober 16, 2024October 16, 2024

Wata tanka ɗauke da man fetur ta yi sanadiyyar kashe kusan mutum da 100 a jihar bayan ta fashe tare da kamawa da wuta. Alfijir …

NNPP
Labarai, NNPP

Ana Wata! Sabon rikici ya kunno kai a jam’iyyar NNPP ta Kano

Posted onOctober 15, 2024October 15, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar NNPP dake mulkin jihar kano ta dare gida biyu, sakamakon bullar wani tsagi dake da’awar su ne halastattun shugabannin jam’iyyar …

FB IMG 1723959647845
Labarai, NNPP

Da Dumi Duminsa: NNPP ta dakatar Da Sakataren Gwamnatin Kano da kwamishinan sufuri

Posted onOctober 14, 2024October 14, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar NNPP ta dakatar da sakataren gwamnatin jihar Kano, Dakta Abdullahi Baffa Bichi, da kwamishinan ma’aikatar sufuri, Muhammad Diggol Alfijir labarai …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onOctober 14, 2024October 14, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20241012 WA0031
Labarai, Mutuwa

An sanya lokacin jana’izar marigayiya Haj Surayya Sai Mama

Posted onOctober 12, 2024October 12, 2024

Za ayi Jana’iza karfe 10 na safe gobe idan Allah ya kai mu a filin Babban Daki Gwangwazo cikin birnin Kano insha Allah. Hajiya Surayya …

IMG 20241012 WA0030
APC, Labarai

Innalillahi wa inna ilaihir rajiun! Allah ya yiwa Haj Surayya Sai Mama rasuwa sakamakon haɗarin mota

Posted onOctober 12, 2024October 12, 2024

Allah ya yiwa Haj.Suraiya Aminu (Sai Mama) rasuwa sakamakon hatsarin mota da tayi. Allah yajikanta, Allah ya gafarta mata, Allah yafe mata kusakurenta, Allah yasanya …

FB IMG 1719920231770
Labarai

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa na binciken zargin almundahana a shirin tura ɗalibai karatu ƙasar waje a kano

Posted onOctober 12, 2024October 12, 2024

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano ta fara bincike kan zargin almundahana a tallafin karatu na ƙasashen waje. Alfijir labarai ta …

IMG 20240918 WA0971
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya bada tallafin Miliyan 100 ga waɗanda gobara ta shafa a kasuwar Kwari

Posted onOctober 11, 2024October 11, 2024

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da bayar da tallafin Naira Miliyan Dari ga wadanda gobara ta kone musu shaguna a shahararriyar kasuwar Kantin …

Kano ce
Gwamnatin Kano, Labarai

Budaddiyar Wasika Ga Gwamnan Kano Akan Wata Ƙatuwar Matsala A Asibitin Nassarawa

Posted onOctober 10, 2024October 10, 2024

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu da fatan kana lafiya Allah ya inganta lafiya Ameen. Mai girma gwamna na gano wani babban al’amari a cikin asibitin Nasarawa …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Najeriya Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onOctober 10, 2024October 10, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

Airline
Al Ajabi, Labarai

Wata Sabuwar! Matukin Jirgin Sama Ya Mutu Ana Tsaka Da Sheka Gudu A Samaniya

Posted onOctober 9, 2024October 9, 2024

Wani matukin jirgin saman Turkish Airlines ya mutu bayan ya yi rashin lafiya a jirginsa da ya taso daga Seattle da ke gabar tekun arewa …

FB IMG 1724920196312
Labarai, NNPC

Ibtila’i! NNPC Ya Kara Farashin Man Fetur Kan kowacce Lita A Najeriya

Posted onOctober 9, 2024October 9, 2024

Wannan Sabon farashin, wanda shine sabon Kari a karo na biyu a cikin wata guda, yana nuna tashin man fetur da kashi 14.8 cikin 100 …

Zazzau
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa Ɗan Isan Zazzau rasuwa a hatsarin mota

Posted onOctober 8, 2024October 8, 2024

Allah Ya yi wa Dan Isan Zazzau, Alhaji Umar Shehu Idirs, rasuwa a wani hatsarin mota da ya auku da yammacin ranar Talata. Dan Isan …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Najeriya Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Talata

Posted onOctober 8, 2024October 8, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

Danpaffa
Kano, Labarai

Hukumar Alhazai ta sanar da kuɗin da maniyyata za su fara biya don aikin Hajjin badi a Kano

Posted onOctober 8, 2024October 8, 2024

Hukumar Jin Dadi da Walwalar Alhazai ta jihar Kano ta sanar da Naira Miliyan 8.4 a matsayin wani ɓangare na kuɗin aikin Hajjin baɗi da …

Adam Zango
Kannywood, Labarai

An naɗa Jarumi Adam Zango sabon Mukami

Posted onOctober 8, 2024October 8, 2024

Gidan Talabijin na Qausain TV ya nada fitaccen jarumin fina-finan Kannywood kuma mawaki Adam A. Zango a matsayin Darakta Janar na gidan Talabijin. Alfijir labarai …

FB IMG 1728310772528
Kasashen Waje, Labarai

Ramuwar Gayya! Harin Hamas Ya Raunata Mutane A Tel Aviv

Posted onOctober 7, 2024October 7, 2024

Bayanan hoto,Yadda motoci suka tsaya a bisa babbar hanyar Ayalon a cikin birni Tel Aviv, inda mutane suka fito daga motocinsu domin yin ta kansu. …

Hisbullah
Kasashen Waje, Labarai

Labari Mai Dadi! Isra’ila na binciken yadda na’urorin tsaronta suka kasa daƙile harin Hezbollah

Posted onOctober 7, 2024October 7, 2024

Rundunar Sojin Isra’ila ta fara gudanar da bincike kan yadda na’urorin tsaronta suka gaza daƙile wasu rokoki biyar da kungiyar Hezbollah ta harba zuwa birnin …

IMG 20241007 WA0012
Labarai, Tsaro

Sufeton ‘Yan sanda ya umurci janye jam’in da aka jibge a cikin Kananan Hukumomin Ribas

Posted onOctober 7, 2024October 7, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Babban Sufeton ‘Yan Sandan Nijeriya, Kayode Egbetokun, ya umurci  a janye jami’an yan sanda cikin gaggawa da aka tura don rufe …

FB IMG 1728240321133
Gobara, Labarai

Ibtila’i! An Gano Dalilin Faruwar Gobarar Da Ta Faru A Kasuwar Kantin Kwari A Kano

Posted onOctober 6, 2024October 6, 2024

Wata gobara da ta tashi a Kasuwar Kantin Kwari da ke Kano ta jawo asarar miliyoyin Naira, inda ta ƙona manyan shaguna biyu kurmus. Alfijir …

Posts pagination

‹ 1 … 63 64 65 66 67 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab